Muhammad Malumfashi
21525 articles published since 15 Yun 2016
21525 articles published since 15 Yun 2016
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gabatar wa majalisar dattawa kudurin kirkirar 'yan sandan jihohi wanda zai yi wa kundin tsarin mulkin Najeriya garambawul.
Tsohon shugaban kungiyar CAN, Fasto Ayo Oritsejafor ya ce Shugaba Bola Tinubu ya gaza wajen jagoranci, don haka bai kamata ya sake neman mulki a 2027 ba.
Ofishin Jakadancin Birtaniya a Najeriya ya bayyana wasu matsaloli da ya ce an samu a zaben gwamnan jihar Ekiti da aka gudanar, ciki har da zargin sayen kuri'u.
Fadar shugaban kasa ta sanar da nadin tsohon shugaban jami'ar tarayyada ke Legas (UNILAG), Farfesa Oluwatoyin Ogundipe a matsayin sabon shugaban NUC.
Sanata mai wakiltar Kebbi ta Kudu a majalisar dattawan Najeriya, Garba Maidoki, ya sauya sheka daga jam'iyyar APC mai mulki zuwa jam'iyyar ADC mai adawa.
Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya ce ƙasar ta kamata ta rage dogaro da makaman Amurka, tare da ƙarfafa masana’antun kera makamai na cikin gida domin tsaro.
'Yan bindiga sun sace iyalan shugaban APC na karamar hukumar Yauri a jihar Kebbi, Alhaji Yusuf Alhassan. An sace matar shi da dan shugaban APC a Kebbi.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasara kan 'yan ta'addan ISWAP a jihar Borno Sojojin sun kai hare-hare tare da ceto mutanen da aka yi garkuwa da su.
Rundunar yan sanda sun damke mutane uku bayan gano gawar wani babban limamin coci a dakin otal a jihar Ondo, lamarin ya tada hankulan al'ummar yankin.
Muhammad Malumfashi
Samu kari