Muhammad Malumfashi
21524 articles published since 15 Yun 2016
21524 articles published since 15 Yun 2016
Babbar kotun jihar Kano ta dage shari'ar da gwamnatik Kano ke tuhumar tsohon shugaban APC, Abdullahi Ganduje, matarsa da dansa da karkatar da kudin jama'a.
Dakarun Najeriya karkashin Operation Fansan Yamma sun kama mota makare da takalma irin na sojoji a jihar Zamfara. Ana zargin 'yan ta'adda za a mikawa.
Jam'iyyar APC a jihar Osun ta tabbatar da cewa mutum daya ya mutu a yayin da suke kan hanyar yakin neman zabe a jihar Osun, babbar motata burma kansu.
Rundunar yan sandan Najeriya ta bayyana cewa yan bijilanti ne a bidiyon da ake yadawa na wasu mutane na wucewa kusa da jami'an a kan babura a jihar Katsina.
Shugaban Koriya ta Arewa, Kim Jong Un ya kaddamar da wani babban jirgin yaki da ke mafi girma a tarihin kasar. YA ce somin tabi ne kera babban makamin.
Hukumar EFCC ta ce tana shirin gurfanar da shugaban kungiyar Fulani ta Miyetti Allah domin zargin da ake masa kan alaka da kudi ba ta hanyar da ta dace ba.
Pascal Okechukwu da aka fi sani da Cubana Chief Priest ya fito da wasu motoci domin tallan shugaban kasa Bola Tinubu da Kashim Shettima a zaben 2027.
Gwamnatin jihar Katsina karkashin jagorancin Gwamna Dikko Umaru Radda, ta yi martani kan zargin da aka jingina mata na cewa ta dauki nauyin 'yan bindiga zuwa Hajji.
Jam'iyyar APC mai mulki ta dakatar da shugabanta na jihar Kebbi, Abubakar Muhammad da na karamar hukumar Zuru bayan samun korafe-korafe daga masu ruwa da tsaki.
Muhammad Malumfashi
Samu kari