Muhammad Malumfashi
21523 articles published since 15 Yun 2016
21523 articles published since 15 Yun 2016
Manyan jami’ar Maryam Abacha sun ce kwantiraginsu da Nasa’i Muhammad Gwadabe ya kare, kuma sun fadi irin zaman da aka yi da shi tare da kira ga hukuma ta yi bincike.
Hukumar ’yan sanda ta musamman (IRT) ta kama Adeniyi Adeyemi a jihar Osun ranar Talata. An kama shi ne bayan da Kotun Tarayya da ke Abuja ta ba da umarnin a kamo shi
Sanatan Kano ya sace guiwar Rabiu Kwankwaso, ya ce Peter Obi ba zai ci zabe ba. Rufai Hanga ya yi ikirarin Obi bai da kuri’u kuma an karya Kwankwaso a Kano.
Baban Chinedu ya tabo Isa Ali Pantami, ya zargi malam da rashin iya mu’amala. Yusuf Haruna ya ce tsohon ministan zai iya rike Najeriya, sai dai akwai gyara a lamarin
An ji yadda ta kaya tsakanin Isa Ali Pantami da kiristoci da ya ziyarci coci a garin Gombe. Pantami ya yi alkawarin za su bada gudumuwar kudi a gina cocin na ECWA.
Atiku Abubakar ya bayyana cewa janye ƙarin kudin WAEC da NECO nasara ce ga iyaye da ɗalibai, amma ya soki gwamnati kan yanke shawara ba tare da tuntuɓar mutane ba.
Dangote ya sauya tsarin sayar da albarkatun mansa, ya dakatar da amfani da Naira kuma ta mayar da dukkan cinikayyar man fetur dizal da man jirgi zuwa dalar Amurka.
Yakubu Musa da Ja’afar Ja’afar sun tuntubi mijin matar nan domin yi wa bangarorin adalci, ya jero dukkan abin da ya ce ya sani a zargin da ake yi wa Nasa'i Gwadabe.
‘Yan adawa suna da ‘yan majalisa kusan 20 ne kadai a cikin 109. NDC tana da sanatoci yayin da wasu jam’iyyun adawa - APM da Accord suke da 1, mun tattaro su a nan.
Muhammad Malumfashi
Samu kari