Muhammad Malumfashi
21522 articles published since 15 Yun 2016
21522 articles published since 15 Yun 2016
Iyalan Nasir El-Rufai sun fito fili sun kauce wa wata bogin wasika da ke yawo a yanar gizo wadda aka danganta ga tsohon gwamnan Kaduna zuwa ga shugabannin ADC
Sanatan Amurka Ted Cruz ya caccaki jami’an gwamnatin Najeriya, yana ikirarin cewa maimakon daukar matakan tsaro na gaskiya a kare kiristoci, an maida abin yakin baka
Watakila sai inda karfin shugabannin APC ya kare wajen karya kashin bayan jam'iyyar NDC a Kano. Jam'iyyar tana zarwacin Kabiru Gaya da Rufai Sani Hanga.
Sabani da rigingimu da rikicin kotu sun rugurguza PDP a shekarun nan. Amma duk da wadannan, akwai wasu ‘yan siyasa da suka ki barin jam’iyyar, mun kawo maku jerinsu.
Kotun ɗaukaka ƙara da ke Lagos ta tabbatar da hukuncin ƙwace tsabar kuɗi N293.97m tare da kadarori da hannun jari daga Manjo Janar Emmanuel Atewe.
Za a ji cewa jam’iyyar Labour Party (LP) ta sanar da bayyana Hajja Bintu Konto a matsayin 'yar takarar mataimakin shugaban kasa a zaben shekara ta 2027.
Peter Obi ya yi zama tare da Jakadan ƙasar Switzerland zuwa Najeriya, Mr. Patrick Egloff. Ganawar ta maida hankali ne kan tafiyar ci gaban Najeriya.
Sanata Tahir Monguno ya kalubalanci gwamnatin Bola Tinubu kan jinkirin kasafin kudin 2025 ya ce babban laifi ne da ke iya kaiwa ga tsige shugaban kasa.
Kamfanin Amurka, Von Batten-Montague-York da Atiku Abubakar ya ɗauki hayarsa a kan $1.2m ya fara bankado tsofaffin takardun shari’ar Bola Tinubu a kasar Amurka.
Muhammad Malumfashi
Samu kari