Muhammad Malumfashi
21523 articles published since 15 Yun 2016
21523 articles published since 15 Yun 2016
ICPC ta shigar da shari'a a gaban Kotu a ranar Juma'a a kan likitan tsohon gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai, Farfesa Bello Abubakar. ana zarginsa da kawo takardun bogi.
An zabi Shugaban kasar Senegal, Bassirou Diomaye Faye, mai shekaru 46, a matsayin sabon Shugaban Hukumar Shugabannin Kasashe da Gwamnatoci na ECOWAS.
Rodri ne ya zama gwarzon 'dan kwallo a gasar cin kofin duniya. Wasu sun yi tunanin Lionel Messi zai samu wannan kyauta saboda ya ci kwallaye har 8 a gasar 2026.
Sheikh Alhaji Ali ya ce da su zabi ‘dan Izala gara su zabi kirista ko arne, ya ja kunne. Malamin darikar Tijjaniya ya fifita zaben kirista a kan ‘dan Izala.
Gwamnatin Kano za ta tura wa wani ma'aikacin ta giratuti sai aka samu akasin aka tura kudin Neja. Yanzu mutumin da ya ga kudi a asusun sa ya sanar da Kanawa.
Labarin nan yana magana ne a kan rubutun Asia El-Rufai game da tsare tsohon Gwamnan Kaduna da aka yi na tsawon kwanaki 150 ba tare da an yanke masa hukunci ba.
Shahararriyar mawakiyar Najeriya, Tiwa Savage, ta bayyana gaskiyar da ke tattare da yaduwar bidiyon ta na sirri da ya faru a baya lokacin suna kwanciyar aure a gado.
Wasu ‘yan takara da ke samun goyon bayan gwamnonin jihohin Benue da Ondo sun fara shari'a da Kwamitin Gudanarwa na Kasa na Jam'iyyar APC kan takara.
Manyan 'yan siyasa kamar Kabiru Marafa, Aisha Dahiru Binani da Babachir David Lawal duk sun bar ADC bayan an fara tafiya da su. Daga baya suka zabi su canza gida.
Muhammad Malumfashi
Samu kari