Muhammad Malumfashi
21555 articles published since 15 Yun 2016
21555 articles published since 15 Yun 2016
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya karbi bakuncin Peter Obi da tawagarsa. Peter Obi ya bayyana dalilin da ya sanya ya ziyarci Goodluck Jonathan.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon kwamishina Garba Yusuf Abubakar ya bayyana cewa zai shiga cikin jerin masu neman takarar Sanatan Kano ta Tsakiya.
Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Legas ya karyata cewa zai ajiye mulki ya mika shi ga mataimakinsa saboda rashin lafiya. Ya ce yana nan lafiya kalau.
Gwamnatin Najeriya karkashin Shugaba Bola Tinubu ta raba wa magidanta da masu karamin karfi tallafin kudi a rukuni uku, wanda jimulla ya kai Naira biliyan 48.
Gwamnatin Amurka ta gurfanar da Cole Tomas Allen da aka zarga da yunkurin kashe Donald Trump. An nuna wukake da bindigogi da ya tanada domin kashe Trump.
Shugaban jam'iyyar PRP a Najeriya, Hakeem Baba-Ahmed ya bayyana cewa shi ne sahihin shugaban PRP a Najeriya. ADC ta zargi APC da kunna rikicin PRP.
A labarin nan, za a ji irin kudin da jihohin Arewa maso Yamma suka ware domin ilimi a yankin da ke fama da matsalolin ilimi da karuwar yara marasa zuwa makaranta.
A labarin nan, za a ji cewa Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya yi hasashen dalilin da zai jawo rushewar jam'iyyar APC yayin da APC ke tara gwamnoni kafin 2027.
A labarin nan, za a ji cewa Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya sanar da wasu daga cikin abubuwan da ya tattauna a baya da shugaba Bola Tinubu ya kira shi Abuja
Muhammad Malumfashi
Samu kari