Muhammad Malumfashi
21518 articles published since 15 Yun 2016
21518 articles published since 15 Yun 2016
Za a ji yadda Ademola Adeleke ya ci kwa-kwa kafin ya samu tazarce bayan barin PDP a 2025, a karshe an birne barakar Accord, ya tsaya takara ya ci zabe a Agusta 2026.
Babafemi Ojudu ya yi rubutu kan abin da ya sa karfin jam’iyya bai yi tasiri a zaben Osun ba. Ya fadi yadda aka yaki Rauf Aregbesola ta ciki da waje.
Bayan kwanaki 84 kacal ko makamancin haka Abdulaziz Abdullahi Umar Ganduje ya koma APC da ya yi murabus daga NDC a Kano. Abdulaziz ya koma layin mahaifinsa.
APC ta tara manya a Osun amma haka Ademola Adeleke ya ci zabe. A cikin wadanda aka dankara da kasa har da sanatan da ya ce a ‘kashe’ ‘yan jam’iyyar Accord a Osun.
Rahoton nan ya yi nazarin irin yadda ayyuakan Gwamna Ademola Adeleke da dabarun siyasarsa da rikicin APC suka taka rawar gani wajen kashin Bola Oyebamiji a Osun.
Ƴan siyasan da zuri'ar Adeleke ta haifar a tarihin Najeriya shi ne abin da rahoton nan ya kawo. Kafin yanzu, mahaifin gwamna mai-ci da yayansa duk sun yi siyasa.
Samaila Abdu Sulaiman ya waiwayi talakawan mazabarsa, ya yi rabon miliyoyin kudi ga mata da dattawa. Dujjiman Zazzau ya kashe miliyoyin daf da za a fara kamfe.
Sakamakon zaben gwamnan Osun na yau Asabar ya fara fitowa daga rumfunan zabe bayan kammala kada kuri'u, tuni dai malaman zabe na INEC suka fara kidaya kuri'u.
Gwamna Ademola Adeleke na neman tazarce zuwa wa'di na biyu amma yana fuskantar kalubale mai zafi daga manyan yan takara biyu na jam'iyyun APC da ADC.
Muhammad Malumfashi
Samu kari