Ahmad Yusuf
12069 articles published since 01 Mar 2021
12069 articles published since 01 Mar 2021
Mahaifin ɗaya daga cikin yan matan da aka sace a jangeɓe ya bayyana yadda ya haɗu da ɗiyarsa a hannun masu garkuwa da mutane. Mutumin ya shafe watanni ahannunsu
Gwamnan jihar ogun ya tabbatar da isowar allurar rigakafin corona jihar sa, Gwamnan ya bayyana haka ne a shafinsa na twitter inda yace sune na farko a rabon.
Gwamnatin Najeriya ta bakin shugaban hukumar lafiya tace iri ɗaya ce allurar da za'a yiwa ƴan ƙasa da kuma wacce akayima shugaban ƙasa Buhari da mataimakinsa.
Rundunar yan sandan jihar Edo sun kuɓutar da zaƙaƙurin jami'in su wanda wasu yan bindiga suka sace da safiyar ranar lahadi a gidansa. Ya kuma haɗu da iyalinsa
Ministan sufuri Rotimi Amaechi tare da me ɗakinsa Dame Judith Amaechi sun sabunta katinsu na zama cikakkun 'yan jam'iyyar APC a runfar zaɓen su ranar litinin.
Gwamnatin shugaba Buhari ta yarda ta fidda zunzurutun kuɗaɗe domin aikin hanyar data taso daga Abuja ta ratsa ta cikin garin Kaduna da kuma Zariya zuwa Kano.
Ƙungiyar matan gwamnoni sun yi kira ga gwamnatin Najeriya da kada ta bar mata a baya domin suna da hanyoyin warware da yawa daga cikin matsalolin kasar nan
Shugaban jam'iyyar (AFGA) a jihar zamfara ya zargi shuwagabannin jam'iyyar APC ta bada kuɗi 56 miliyan ga yan bindiga don su riƙe ɗaliban makarantar jangeɓe
Jam'iyyar PDP tasha alwashin zata kwace mulki daga hannun jam'iyya mai mulki kuma zata dawo ma da najeriya martabarta, da haɗin kai, da kuma gyara Al'amura
Ahmad Yusuf
Samu kari