Ahmad Yusuf
12069 articles published since 01 Mar 2021
12069 articles published since 01 Mar 2021
Gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele, yace bankin ya ninka ƙuɗaɗen da aka ware domin tallafawa magidanta da masu ƙananan sana'o'i na tsarin TCF.
Wasu 'yan bindiga da ba'a gano ko suwa ye ba har yanzu sun sace wani shugaban al'umma a jihar Ogun yayin da yake tsakar tukin mota akan hanyar sa ta komawa gida
Gwamnatin jihar kwara ta umarci duk wsni malami da ke aiki a ɗaya daga cikin makarantu 10 da rikicin Hijabi ya shafa ya koma bakin aiki gobe 19 ga watan Maris.
Gwamnan jihar Rivers, Nyeson Wike ya bayyana yan jarida cewa maganar da NSA ya yi kan batan kudin makamai gaskiya ce, don babu wanda ya canza masa kalamansa.
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa rufe bodar da gwamnatinsa tayi na tsawon shekara ɗaya bai amfani ƙasar da komai ba, makamai sun cigaba da shigowa
Babbar Jam'iyyar hamayya ta PDP ta kirayi shugaban ƙasa Muhammadu Buhari da jam'iyyarsa ta APC ta su gaggauta gabatar da gyaran kundin tsarin zaɓen ƙasar nan.
Wasu Yan bindiga da ba'a san ko su waye ba sun farma gidan wani mutumi da sanyin safiyar Laraba inda suka harbe ɗansa kum suka tafi da matarsa da kuma ɗan ta
Gwamnatin tarayya ta amice da siyo kayan dakin gwaje-gwaje na hukumar NCDC na kimanin Naira biliyan uku, ministan lafiya ne ya bayyana haka jiya Laraba a Abuja
Ƙungiyar kare hakkin musulmai (MURIC) tayi kira ga masu ruwa da tsaki da su dubi abunda ke faruwa a jihar kwara kan umarnin da kotu bayar musulmai su saka hijab
Ahmad Yusuf
Samu kari