Ahmad Yusuf
12069 articles published since 01 Mar 2021
12069 articles published since 01 Mar 2021
Shugabar hukumar kula da ingancin abinci da kwayoyi ta kasa ta bayya na cewa korona na kashe mutane saboda haka be kamata a dakatar da rigakafin Astrazeneca ba.
Ɗalibai mata guda biyu da aka sace a gidan kwanan ɗaliban jami'ar OOU sun dawo gida cikin ƙoshin lafiya, Gwamna Dapo Abiodun ya tabbatar da kuɓutar da ɗaliban.
Gwamnan Sokoto, Aminu Waziri tambuwal, ya shaidama manema labari cewa babu wani hari da aka kai a makarantar Dingyaɗi na ƙoƙarin sace ɗalibai a makaranatar.
Hukumar JAMB ta tuhumi wasu ma'aikatan ta biyu kan laifin amsar nagoro su bada Admission, shugaban hukumar yace ba sani b sabo akan kowa aka kama da cin hanci.
Tsohon gwamnan jihar Imo kuma dan majalisar dattawa mai wakiltar Imo ta yamma yace ya gana da tsohon shugaban kasa Olesegun Obasanjo a gidansa dake Abeokuta.
Wasu 'yan fashi da ba'a san ko suwaye ba sun kashe wani matashin ango a darensa na farko yayin da yake kokarin hana su yiwa sabuwar amaryar sa fyaɗe a Zamfara
Shugaban matasan jam'iyyar APC mai mulki ya bayyana cewa akwai babban ƙalubane a gaban su matuƙar suna son sake ɗarewa karagar mulki a babban zaɓe mai zuwa.
Wani malami a jami'ar Patakwal wanda aka yi garkuwa dashi kimanin sati uku da suka gabata ya kubuta daga hannun masu garkuwada mutane da safiyar yau Talata
Shugaban hukumar lafiya ta kasa (NPHCDA), Dr. Faisal ya ce hukumar sa tare da NAFDAC na aiki kafada-da-kafada wajen ganin an gudanar da rigakafin Astrazeneca.
Ahmad Yusuf
Samu kari