Ahmad Yusuf
12069 articles published since 01 Mar 2021
12069 articles published since 01 Mar 2021
Hajiya Hadiza Elrufa'i ta bayyana cewa mijinta ya gargaɗe ta da cewa ba zai biya ko sisi ba da sunan kuɗin fansa idan aka sace ta, dan haka kar taje gonar nan.
Wata babbar kotu dake zaman ta a Abuja ta sanar da ranar 16 ga watan Afrilu a matsayin ranar da za ta bayyana hukuncin da ta yanke akan IGP Muhammad Adamu.
Jagoran APC, Bola Ahmed Tinubu, ya ce suɓutar baki ya yi kan batun ɗaukar matasa aikin soja, ba 50 miliyan nake nufi ba, matasa 50,000 nake son cewa a dauka.
Rundunar yan sanda a jihar Ondo ta bayyana kama wasu mutane kimanin 14 da zargin suna da hannu a aikata laifuka a jihar, inji kwamishinan yan sandan jihar.
Yan sanda a babban birnin tarayya, Abuja, sun kama wani mutumi mai sana'ar kafinta da zargin yana bata sunan tsohon ministan Najeriya, Mr. Femi Fani Kayode.
Gwamnatin jihar Bayelsa ta ce ta bawa duk wasu makiyaya dake faɗin jihar kwanaki 14 su tattara komatsan su subar jihar, basu san ganin shanu na kiyo da kafarsu.
Shararren malamin addinin nan, sheikh Gumi ya ce shifa ba wakilin tattaunawa da yan bindiga bane, ya faɗi haka yayin da Sanata Shehu Sani yakai masa ziyara
Rundunar yan sandan Abuja sun samu nasarar cafke wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne da suka addabi ƙauyen Kiyi, sun kwato bindigu da babur ɗin hawa.
Jagoran APC, Bola Ahmed Tinubu ya roƙi gwamnatin tarayya da ta ɗauki matasa masu jini a jika 50 miliyan aikin soja don kawo ƙarshen matsalar tsaro a ƙasar nan
Ahmad Yusuf
Samu kari