Ahmad Yusuf
12068 articles published since 01 Mar 2021
12068 articles published since 01 Mar 2021
Wata mata mai ɗauke da juna biyu, kuma mahaifiyar 'yaya takwas ta kashe mijinta har lahira bayaɓ wata yar taƙaddama t shig tsakaninsu kan dawowarta a makare.
Tsohon shugaban Najeriya a mulkin soja, janar Abdussalami Abubakar ya ce, a na ƙiyasin akwai muggan makamai kimanin miliyan N6m dake yawo ba bisa ƙa'ida ba.
Rahotanni sun bayyana cewa mutane 79 sun kamu da cutar daskarewar jini bayan an musu allurar rigakafin Oxford/Astrazeneca a Burtaniya, 19 daga cikinsu sun mutu.
Kwamishinan yan sanda na jihar Lagos ya tura ƙarin jami'an yan sanda zuwa gidajen gyaran hali dake faɗin jihar don gudun faruwar harin da aka kai a Owerri.
Gwamnan jihar Neja, Abubakar Sani Bello, ya taya sabon sarki a masarautar Kagara murna, an naɗa Ahmed Gunna a matsayin sarki ne bayan rasuwar sarkin na Kagara.
Kwamitin yaƙi da cutar COVID19 na ƙasa, wanda sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha ke jagoranta, ya tabbatar da isowar allurar rigakafin Covishielfd.
Gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar da kisan mutune takwas (8), sannan ta ce an jikkata wasu mutum huɗu a wasu hare-hare da aka kai daban-daban a faɗin jihar.
Rundunar 'yan sanda a jihar Ogun, ta tabbatar da cewa waɗansu 'yan China guda biyu da yan bindiga suka sace a satin da ya gabata sun kuɓuta daga hannun su.
Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdulahi Uamr Ganduje, tare da yan kasuwar jihar Kano sun bada gudummuwar kuɗi naira 20 miliyan ga yan kasuwar da gobarar ta shafa.
Ahmad Yusuf
Samu kari