Ahmad Yusuf
12068 articles published since 01 Mar 2021
12068 articles published since 01 Mar 2021
Rukunin yan Najeriya uku da suke da ɗamar samun garaɓasar rancen kuɗin daga babban bankin Najeriya CBN na tsarin TCF don rage raɗaɗin da COVID19 ta saka mutane
Gwamnatin jihar Nasarawa, ƙarƙashin jagorancin, gwamna Abdullahi Sule, ta rantsar da Aisha Bashir Aliyu, a matsayin alƙaliyar alƙalan jihar, mace ta farko.
Gwamnatin jihar Bauchi, ƙarkashin jagorancin gwamna Bala Muhammad na jam'iyyar PDP, ta amince da biya ma ɗaliban jihar kuɗin jarabawar JAMB da kuma ta NECO.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya taya musuman Najeriya murnar zagayowar watan azumin ramadana, ya ce wannan lokacin sadaƙa ne ga mabuƙata.
Wasu yan bindiga sun kai hari wata kasuwa a jihar Neja, sun hallaka jami'an tsaron sa ki 5 tare da jikkata wasu da dama. Sun kuma sace wasu mutane a harin.
Ɗaya daga cikin lauyoyin ministan sadarwa, Isa Pantami, ya bayyana dalilin da yasa shugaban nasa ya yi muƙabala da tsohon shugaban Boko Haram a shekarun baya.
Gwamnan Lagos, Sanwo-Olu ya roƙi al'ummar musulmin jihar da su dage da yiwa Najeriya addu'a domin ƙasar ta fara tangal-tangal. A cewarsa abun saida addu'a.
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta lalata kayayyakin abinci da kuma na sha waɗanda lokacin aikin su ya wuce na kimanin miliyan N90M, saboda zuwan watan Ramadan.
Rahotanni Sun tabbatar da cewa, shugaban rundunar sojojin ƙasar nan ya bayyana gaban kwamitin wucin gadi da majalisa ta kafa domin bincika kuɗaɗen makamai.
Ahmad Yusuf
Samu kari