Ahmad Yusuf
12068 articles published since 01 Mar 2021
12068 articles published since 01 Mar 2021
Rundunar yan sanda reshen jihar Enugu, ta kama wata mata yar kimanin shekara 29 da zargin kashe ɗan kishiyarta ɗan kimanin shekara uku ta hanyar amfani da guba.
Wata Kotu dake zamanta a Accra, babban birnin ƙasar Ghana hukuncin zaman gidan gyaran hali na tsawon watanni uku saboda kamat da ƙaifin nun tsiraici a hoto.
Shugaban Bankin Sterling ya ce laifin yan Najeriya ne yasa kamfanin tuwita ya tsallake kasar, ya zaɓi ƙasar Ghana wajen da zai gina hedkwatarsa a nahiyar Africa
Ministan wutar lantarkin ƙasar nan, injiniya Sale.Mamman ya roƙi gafarar yan Najeriya saboda matsalar rashin hasken wutar lantarki da suka fuskanta kwanan nan.
Wasu yan bindiga da ba'a gane ko su waye ba sun sake kai hari wasu ƙauyuka biyu a jihar Taraba. Inda suka kashe mutane huɗu kuma suka jikkata wasu da dama.
Ƙungiyar gwamnonin ƙasar nan ta buƙaci.a sake zama na musamman domin duba matsalar tsaron ƙasar nan don samo bakin zaren, Matsalar tsaron kara gaba take yi.
Ƙungiyar dake ƙoƙarin taimakawa da kula da ƙananan yara UNICEF ta roƙi yan Najeriya da aka yiwa rigaƙafin COVID19 da su koma a sake yi musu ita a karo na biyu.
Gwamnatin Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ta ƙara jaddama iyayen ɗalibai mata yan makarantar Chibok cewa ba'a mance da su ba, kuma za'a dawo musu da yayansu.
Ɗalibar data kafa tarihin fita d sakamako mafi kyau a jami'ar Ibadan ta samu tallafin cigaba da karatu a kasar Amurka. Itace mace ta farko data fita da haka.
Ahmad Yusuf
Samu kari