Ahmad Yusuf
12068 articles published since 01 Mar 2021
12068 articles published since 01 Mar 2021
Jami'ar Abuja (UniAbuja) ta maidamA JAMB martani da cewa majalisar ƙoli ta jami'ar ne keda karfin ikon ɗaukar sabbin ɗalibai, ba wata hukuma daga waje ba.
Wasu yan bindiga da ba'a san ko suwaye ba sun kai hari ƙauyen Koka da misalin ƙarfe 11:30 na dare, sun harbi mutane uku kafin daga bisani mafarauta su kore su.
Shugaban Ƙasa, Muhammadu Buhari, ya gana da sabon sufetan yan sandan ƙasar nan, na riko, Usman Alƙali Baba, a karon farko, tun bayan dawowarsa daga Landan.
Tsohon Daraktan DSS yace matuƙar gwamnati bata tashi tsaye ta kawar da matsalar tsaron da ƙasar nan ke fama da ita ba, to zaɓen 2023 bazai yuwu ba kwata-kwata.
Gwamnatin jihar Zamfara tace ta raba kayan abinci na kimanin biliyan N2.9bn ga talakawa da mabuƙata a faɗin jihar a cikin watan azumin Ramadana da muke ciki.
Rahotanni daga jihar Zamfara sun tabbatar da mutuwar mutane akalla 20 a wasu hare-haren ramuwar gayya tsakanin yan bindiga da kuma jami'an sa kai na Bijilanti.
Babbar jam'iyyar hamayya PDP, ya sake mats alamba kan zargin da ake ma Ministan sadarwa Da tattalin arziƙin zamani, tace yakamata DSS ta fara bincike akansa.
Ƙungiyar kare hakkin musulmai (MURIC) ta yi kira ga sheikh Isa Pantami da kar ya kuskura y sauka daga muƙaminsa saboda kawai wasu marasa kishin ƙasa na son haka
Ministan tsaro, Bashir Magashi, ya bayyana shirin da gwamnatin tarayya ke yi na ɗaukar sabbin matasa aikin soja, domin cigaba da yaƙi da ta'addanci a faɗin ƙasa
Ahmad Yusuf
Samu kari