Ahmad Yusuf
12064 articles published since 01 Mar 2021
12064 articles published since 01 Mar 2021
Bayan ƙaddamar da aikin layin dogo wanda ya taso daga Kaduna zuwa Kano, ministan sufuri, Rotimi Amaechi, yace za'a ɗauki ma'aikata aƙalla 20,000 da zasu yi aiki
Tun bayan kammala cinikin jiragen yaƙin sama na super tucano daga ƙasar Amurka, rundunar sojin sama ta bayyana cewa kashin farko na jirage shida sun baro Amurka
Hukumar dake kula da ingancin abinci da kwayoyi a Najeriya, NAFDAC, ta amince da wasu ƙarin rigakafin cutar COVID19 bayan astrazeneca da ta amince da ita a baya
Bayan sanatocin sun jefad da sunan farfesa Adam a ranar Talata saboda wasu daliliai, Sun kuma amince da naɗinsa yau Alhamis bayan sauraron rahoton kwamiti.
Bayan fara aikin Zobe Dam a lokacin mulkin shugaba Shehu Shagari na jamhuriya ta biyu, shugaban Ƙasa, Buhari, ya kammala shi kuma ana saran zai ƙaddamar da shi.
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya nemi rundunar sojin sama ta kafa wani sansanin sojojinta a jihar Kogi, saboda yan ta'adda na kwararowa yankunan jihar.
hukumar dake da alhakin yaki da cin hanci da rashawa EFCC, ta ƙaddamar da wata sabuwar manhaja ta fallasa bayanan masu aikata cin hanci da rashawa a Najeriya.
Yayin da ake tsammanin ɓarkewar annobar korona a karo na uku, hukumar jami'ar Lagos, ta umarci ɗalibai su fice daga ɗakin kwanan su cikin gaggawa saboda COVID19
Ɗan majalisar wakilan tarayya, Kabiru Amadu, daga jihar Zamfara ya bayyana ficewarsa daga PDP zuwa jam'iyya mai mulki APC, domin bin sawun gwamna Matawalle.
Ahmad Yusuf
Samu kari