Ahmad Yusuf
12064 articles published since 01 Mar 2021
12064 articles published since 01 Mar 2021
Hukumar jami'an dake tsaron gidan gyaran hali, wadda aka fi sani da ganduroba, ta bayyana gaskiyar lamari game da rahoton dake yawo kan Sheikh Abduljabbar.
Wasu mutane ɗauke da makamai sun kaiwa madakatar duba abun hawa ta yan sanda hari, inda suka kashe jami'ai aƙalla hudu da kuma wasu mutane da suka zo wucewa.
Gwamnan jihar Abia, Okezie Ikpeazu, ya nuna wa yan Najeriya irin basirar da yake da ita ta hada takalmi duk da matsayinsa, gwamnan ya shiga makaranta tun a baya
Jam'iyya mai mulki APC, ta bayyana cewa idan ta fitar da wanda zai taka mata takarar shugaban ƙasa a 2023, kowa zai mamaki, PDP zata razana da shi nan gaba.
Wasu mutane ɗauke da makamai sun kashe aƙalla mutum 12 a wasu hari daban-daban da suka kai kauyukan jiha Benuwai, cikin su harda jariri dan watanni uku kacal.
Bayan shugaba Buhari yayi sallah babba a mahaifarsa wato Daura, ya baiwa matasa dake aikin bautar ƙasa a yankin Daura, kyautar shanu 2, kuɗi da bunanan shinkafa
Shugban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya ji daɗi da matuƙin jirgin NAF ya tsira da rayuwarsa biyo bayan kakkaɓo jirgin da wasu yan bindiga suka yi a jihar Zamfara.
Daya daga cikin masarautun da gwamnatin Kano ta yanzun ta kafa, masarautar Karaye, ta dakatar da daya daga cikin masu rike da mukamin gargajiya bisa wani zargi.
Wasu yan bindiga da ba'asan ko su waye sun kutsa kai cikin asibiti, inda suka yi awon wani kwararren likita, Solomon Nidiamaka, dake aiki a wurin ranar Litinin.
Ahmad Yusuf
Samu kari