Ahmad Yusuf
12063 articles published since 01 Mar 2021
12063 articles published since 01 Mar 2021
Abuja- Tun bayan sauya shekar gwamnan Zamfara, Bello Matawalle, zuwa APC, rikici ke ta kara ruruwa tsakaninsa da manyan masu faɗa a ji na jam'iyyar APC a jihar.
Yayin da ake yaɗa jita-jitar cewa rashin lafiya ta kai babban jigon APC na kasa, Bola Tinubu, Landan, Gwamnan Lagos ya karyata hakan yayin da yakai masa ziyara.
Wasu fusatattun matasa sun damke wasu da ake zargin yan fashi ne har mutum biyu inda suka cinna musu wuta har suka mutu a karamar hukumar Sumaila jihar Kano.
A yayin taron majalisar zartarwa na yau Laraba, Gwamnatin tarayya ta amince da fitar da kuɗi domin gyara matatun man fetur dake Kaduna da kuma wacce ke warri.
Rundunar yan sanda reshen jihar Benuwai ta bayyana cewa jami'anta sun samu nasarar kashe mutum ɗaya daga cikin yan garkuwa tare da kame wasu biyu a gumurzu.
A zaman babbar kotun tarayya dake Abuja na yau Laraba, alkalin kotun ya bada belin mataiamakan Sunday Igboho baki ɗayansu duk da kin amincewa da haka daga DSS
Wasu yan daba dake tawagar adawa da dabar wani ɗalibin kwalejin fasaha ta jiha, sun hallaka shi sannan suka jefar da kansa a Ilorin, babban birnin jihar Kwara.
Dubun wani ɗalibin jami'a a kasar Senegal ta cika a kwana na uku, yayin da mai kula da ɗakin jarabawa ya gano shi da kayan mata yana rubuta jarawar budurwarsa
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS), ta cika umarnin da kotu ta bata, inda ta gabatar da gaba ɗaya makusantan Sunday Igboho a gaban mai shari'a ranar Laraba.
Ahmad Yusuf
Samu kari