Ahmad Yusuf
12063 articles published since 01 Mar 2021
12063 articles published since 01 Mar 2021
Shugaban ƙungiyar gwamnoni (NGF), Kayode Fayemi, ya koka da yanayin rashin samun kuɗaɗen shiga a ƙasr nan, amma duk da haka, yace gwamnoni suna namijin kokari.
Wasu mutane ɗauke da bindigu da ake tsammanin masu garkuwa ne sun kutsa kai gidajen jama'a a Suleja, inda suka sace kananan yara da wasu manyan mutane bakwai
Yayin da ake kila wa kala game da yajin aikin malaman jami'o'i, gwamnatin tarayya ta bayyana taron da suka yi da kungiyar ASUU a matsayin wanda aka ci nasara.
Yayin da babban zaɓen shekarar 2023 ke kara kusantowa, gwamna Abdullahi Sule, na jihar Nasarawa, ya bayyana goyon bayansa a kan tsarin mulkin karba- karba.
Wasu yan bindiga sun farmaki kauyuka a yankin karamar hukumar Kauru, jihar Kaduna, inda ake tsammanin sun hallaka aƙalla mutum 18, cikinsu harda jami'in tsaro.
Shugabannin Fulani makiyaya a jihar Taraba sun ɗau alkawarin tona asirin bata garin dake cikin msu ko da kuwa yayansu ne ko yan uwansu yayin wani taro a Jalingo
A yau Litinin kungiyar likitoci masu neman kwarewa suka tsunduma yajin aikin sai baba ta gani bisa abinda suka bayyana gazawar gwamnati wajen tattaunawar sulhu.
Jami'an rundunar yan sanda ta Operation Zenda a jihar Benuwai, sun hallaka masu garkuwa da mutane uku yayin da suka kubutar da matar kwamishin ƙasa na Benuwai.
Yayin da ya kai ziyara ɗaya daga cikin sansanin yan gudun hijira da yake karamar hukumar Marte, gwamna Zulum yace da yardar Allah lamarinsu zai zama tarihi.
Ahmad Yusuf
Samu kari