Ahmad Yusuf
12062 articles published since 01 Mar 2021
12062 articles published since 01 Mar 2021
Kotun ma'aikata dake zamanta a babban birnin tarayya Abuja ta umarci kungiyar likitoci (NARD) da kuma gwamnatin tarayya su warware dukkan rashin jituwar da suke
Kaduna - Jami'an sojoji na Operation Safe Haven sun dakile wani harin yan bindiga a Kaduna, inda suka kubutar matafiya 15 da suka sace a cikin motoci biyu.
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Tambuwal, yace duba da irin halin da Najeriya take ciki ya zama wajibi yan Najeriya su yi nazari sosai kan wanda zasu zaba a 2023.
Abuja - Babban malamin coci, Rabaran Kaigama, ya bayyana cewa wajibine gwamnatin tarayya ta kula sosai da mayakan Boko Haram dake mika wuya don gudun matsala.
Bayan fama da ciwon kwana ɗaya kacal wata daliba a jami'ar jihar Taraba ta rigamu gidan gaskiya, rahoto ya nuna cewa an tsinci gawarta da safe a dakin kwananta.
Kungiyar fulani miyetti Allah reshen jihar Taraba ta fara cika alkawarin da ta ɗauka, inda ta mika wasu mutum 11 masu garkuwa hannun kwamishinan yan sanda.
Katsina - Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina yace ba shi ne gwamnan farko da ya fara fadin cewa mutane su nemi makamai su kare kansu daga yan bindiga ba
Gwamnan jihar Filato, Simon Lalong, ya tura tawaga zuwa jihar Ondo domin yin ta'aziyya da kuma neman yafiyar mutanen jihat game da kisan gillan da aka yi a Jos
Kaduna - Matsalar tsaro a jihar Kaduna musamman a kudancin jihar na kara tsananta, inda wasu mutane ɗauke da makamai suka hallaka akalla mutum 14 a sabon hari.
Ahmad Yusuf
Samu kari