Ahmad Yusuf
12062 articles published since 01 Mar 2021
12062 articles published since 01 Mar 2021
Dubbannin yan kasuwa sun cika kasuwar Kawo dake cikin jihar Kaduna ranar Talata, inda suka yi fatali da umarnin gwamnatin Kaduna na dakatar da harkokin kasuwar.
Da yake fira da manema labarai, kwamishinan yaɗa labaru na jihar Zamfara, Ibrahim Dosara, ya bayyana cewa magance yan bindiga ya zo da sauki bayan katse sabis.
Wata matar aure ta garzaya kotun musulunci dake Anguwar Rigasa Kaduna, inda ta nemi alkalin kotun ya taimaka ya rabata da mijinta don ya samu tabin hankali.
Bayan taron shugaba Buhari da shugabannin tsaron ƙasar nan, Sufeta janar na rundunar yan sanda, Usman Alkali Baba, yace shugaban ya yaba musu bisa kokarinsu.
Shugaba. Buhari ya dake umartar shugabannin tsaro su gaggauta nemo dabaru da hanyoyin warware ƙalubalen tsaron da ya addabi Najeriya musamman a yankin arewa.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya karbi bakuncin ministan harkokin waje na kasar Saudiyya, yace Najeriya ba zata taɓa mance sadukarwar da ƙasar ke mata ba.
Abia - An shiga yanayin ruɗani da jimami biyo bayan mutuwar malaman jami'ar jihar Abia guda uku cikin awanni 24 ba tare da gano musabbabin mutuwar ta su ba.
Abuja - Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya shiga tattaunawa da shugabannin tsaron ƙasar nan domin jin halin da ake ciki game da yanayin tsaro a faɗin Najeriya.
Katsina - Gwamna Masari ya bayyana cewa gwamnatinsa zata katse hanyoyin sadarwa a wasu yankunan jihar Katsina, ya kuma sanar da hana cajin waya ga yan kasuwa.
Ahmad Yusuf
Samu kari