Ahmad Yusuf
12062 articles published since 01 Mar 2021
12062 articles published since 01 Mar 2021
Yan bindigan da suka jagoranci sace matar fasto a babban birnin tarayya Abuja tare da matarsa sun nemi yan uwa su tattara musu tsabar kuɗi miliyan N50 fansa.
Sarkin Borgu dake jihar Neja a arewacin Najeriya, Muhammad Dantoro, ya yi kira ga shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya bada umarnin a turo jami'an soji yankin.
Zamfara - Bayan ɗaukar tsauraran matakai, gwamnatin jihar Zamfara ta sanar da cewa sojojin sama da na ƙasa sun kaddamar da hari kan sansanonin yan bindiga.
Sojoji na musamman a ƙasar Guinea sun kifad da gwamnatin shugaba, Alpha Conde, Gwamnatin tarayya ta yi kira a gaggauta komawa mulkin demokaradiyya a ƙasar.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta sanar da canza wasu shugabanninta na jihohi (REC) tare da canza wasu daraktoci a shirye-shiryenta na zaben 2023.
Bayan kammala zaɓen kananan hukumomin jihar Kaduna ranar Asabar, Sakamako ya fara hitowa daga wasu wurare, inda zuwa yanzun APC ta cinye 8, yayin da PDP ta ci 1
Babbar jam'iyyar hamayya, PDP, ta lashe kujerar kansila a gundumar gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufa'i, kamar yadda baturen zaɓe ya sanar ranar Asabar.
Shugaban kwamitin rundunar sojojin ƙasa a majalisar dattijai, Sanata Ali Ndume, yace har yanzun yana nan a kan maganarsa ta farko kan mika wuyan yan Boko Haram.
Kaduna - Rahotanni sun bayyana cewa wasu mutane da ake zargin yan daban siyasa ne sun farfasa na'urorin zaɓe tare da sace wasu da dama yayin zaɓen da ya gudana.
Ahmad Yusuf
Samu kari