Ahmad Yusuf
12061 articles published since 01 Mar 2021
12061 articles published since 01 Mar 2021
Wasu fusatattun matasa a yankin Isa, sun kone gidan kwamishinan tsaron jihar Sokoto, Garba Moyi, bisa ƙin halartar taron lalubo hanyar magance matsalar tsaro.
Wasu miyagun mutane ɗauke da makamai sun sake kai hari Otal a babban birnin tarayya Abuja, sun hallaka jami'an ɗan sanda ɗaya tare da jikkata wasu mutum uku.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya bukaci dakarun soji su buɗe wa yan bindiga wuta babu sassauci ko da kuwa sun shiga cikin mutanen da babu ruwansu.
Wata motar Bas mai ɗaukar mutum 18 ta faɗa Kogi yayin da take kan hanyarta na zuwa jihar Kano daga Lagos, mutum huɗu daga cikin fasinjoji sun rasa rayuwarsu.
Dan majalisar wakilai daga jihar Kano, Haruna Isa Dederi, ya koka kan yadda yan bindigan dake tserowa daga jihar Zamfara da Katsina suka fara kai hari Kano.
Gwamnan Katsina, Aminu Masari, yace gwamnonin wasu jihohin arewa 7 sun haɗa kai domin ɗaukar jami'an tsaro yan bijilanti 3,000 don taimakawa jami'an tsaro.
Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP ta caccaki gwamnatin shugaba Buhari da APC, kan rashin bayyana sunayen masu ɗaukar nauyin ta'addanci da UAE ta aike mata da su.
Mayakan kungiyar ta'addanci ta Boko Haram da suka tuba sun bayyana dana sanin su kan ayyukan ta'addancin da suka yi a baya, sun roki ragowar abokan su mika wuya
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya nemi majalisar dattijai ta zare sunayen ma'aikatu biyu daga mambobin majalisar zartarwa na sabuwar dokar man fetur PIA.
Ahmad Yusuf
Samu kari