Ahmad Yusuf
11851 articles published since 01 Mar 2021
11851 articles published since 01 Mar 2021
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta watau INEC ta fara kidaya da sanar da sakamakon kuri'un da al'umma suka kada a zaben gwamnan jihar Ekiti yau Asabar.
Yan sanda sun fara gudanar da bincike kan yadda wani matashin dan kasuwa, Isma'il Makaye ya mutu dakin yar TikTok, Fati Cele a jihar Kano ranar Juma'a.
Bayan samun jinkiri na yan sa'o'i, hukumar INEC ta fara dora sakamakon zaben gwamnan jihar Ekiti a shafinta na tattara sakamako watau IReV da yammacin Asabar.
Rahotanni sun nuna cewa an raunata dan ADC da rigima ta kaure tsakanin magoya bayan jam'iyyun APC da ADC kan sayen kuri'u a zaben gwamnan jihar Ekiti.
An tabbatarda rasuwar tsohon mataimakin gwamnan jihar Bauchi, Arch. Audu Sule Katagum yana dan shekara 69 a duniya, tuni aka fara jimamin wannan rashi.
Gwamnan jihar Ekiti, Biodun Oyebanji na kokarin kafa tarihin zama zababben gwamnan na farko da ya lashe zabe sau 2 a jere idan ya samu nasara a zaben Ekiti 2026.
Dakarun rundunar tsaro ta jihar Edo sun cafke wani babban dan garkuwa da mutane da ya addabi al'umma a yankin Uromi da kewaye, sun fushe gidansa.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da karin wa'adin watanni shida ga babban kwanturola janar na hukumar Kwastam ta Najeriya, Adewale Adeniyi.
Jam'iyyar PDP ba ta da jiha ko daya a yayin da ake shirin zaben gwamnan jihar Ekiti na 2026, APC mai mulki ce a sahun gaba da jihohi sama da 30 a Najeriya.
Ahmad Yusuf
Samu kari