Breaking
Breaking
Ana maganar rashin lafiya bayan kwana 48 Paul Biya bai koma Kamaru ba
Rashin kasancewar Shugaban Kamaru Paul Biya har na kwanaki 48 ya rura wutar mahawara tsakanin 'yan adawa kan samun gurbin shugabanci da rikicin makusantansa.