Breaking
Breaking
Asiri ya tonu: An kama wanda ya haɗa maganin da ya kashe mutane da yawa a Najeriya
Rundunar ’yan sandan Ondo ta kama wanda ake zargi da hada maganin gargajiya da ake kyautata zaton yana da alaƙa da mutuwar mutanen kauyukan ƙaramar hukumar Odigbo.