Cikin Hotuna: 'Yan ƙwallo 13 mafi tarin dukiya

Cikin Hotuna: 'Yan ƙwallo 13 mafi tarin dukiya

A sakamakon kididdigar ta wasu kafofin watsa labarai da kuma bincike akan kwallon kafa, sun bayyana yadda wasu 'yan kwallo 13 suka yi zarra ta fuskar tarin dukiya. Ire-iren wadannan kafofin kididdigar sun hadar da ; Sunday Times rich list, Forbes, Goal.com da sauransu.

Da sanadin mujallar Pulse, Legit.ng ta kawo muku hotunan 'yan kwallo mafi tarin dukiya a duniya:

13. Luis Suarez ($40m)

Luis Suarez
Luis Suarez

12. Cesc Fabregas ($45m)

Cesc Fabregas
Cesc Fabregas

11. David Silva ($46m)

David Silva
David Silva

10. John Terry ($50m)

John Terry
John Terry

9. Sergio Aguero ($51m)

Sergio Aguero
Sergio Aguero

8. Yaya Toure ($55m)

Yaya Toure
Yaya Toure

7. Neymar ($63m)

Neymar
Neymar

6. Gareth Bale ($72m)

Gareth Bale
Gareth Bale

5. Eden Hazard ($100m)

Eden Hazard
Eden Hazard

4. Wayne Rooney ($120m)

Wayne Rooney
Wayne Rooney

3. Zlatan Ibrahimovic ($141m)

Zlatan Ibrahimovic
Zlatan Ibrahimovic

2. Lionel Messi ($295m)

Lionel Messi
Lionel Messi

1. Cristiano Ronaldo ($321.5m)

Cristiano Ronaldo
Cristiano Ronaldo

Jaridar Legit.ng ta kuma kawo muku rahoto na jerin ƙasashe 15 mafi yalwar arziki a duniya.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel