Ramadan: Sunaye da fuskokin wasu fitattun 'yan kwallon Duniya 30 da za su yi azumi
Allah abun godiya, kamar yadda kuka sani a yau Alhamis, 17 ga watan Mayu 2018, yayi daidai da ranar da Musulmai a fadin Duniya suka tashi da azumin Ramadana a bakinsu.
Ramadana dai na daya daga cikin shika-shikan Musulunci, sannan kuma ya kasance abu mai zuwa sau guda a ko wacce shekara.
Hakan yasa Musulmai a fadin duniya ke ware lokuta na musamman domin neman kusanci da Allah madaukakin sarki ta hanyar kara kokarinsu akan na da wajen yin ibada.
Wannan yasa mukayi amfani da wannan dama muka shiga duniyar kwallon kafa domin kawo maku sunayen wasu daga cikin fitattun yan wasa da suka kasance Musulmai kuma wadanda ake za ran zasu lazimci azumi a wannan wata mai tarin albarka.
Ga sunayen wasu 30 daga cikinsu:
1. Ngolo Kante (Chelsea/France)
2. Kurt Zouma (Chelsea/France)
3. Mohamed Salah (Liverpool/Egypt)
4. Mesuit Ozil (Arsenal/Germany)
5. Granit Xhaka (Arsenal/Swissland)
6. Sami Khedira (Juventus/Germany)
7. Mustafi (Arsenal/Germany)
8. Franck Ribery (B.Munchi/France)
9. Edin Dzeko (Roma/Bosnia)
10. Nuri Sahin (Durtmund/Turkey)
11. Riyad Mahrez (Liceister/Algeria)
12. Aurier (Tottenham/Ivorycoast)
13. Moussa Sisoko (Tottenham/Fran)
14. Adebayor (Basaksehir/Togo)
15. Xherdan Shaqiri (Stok C/Swiss)
16. Ben Arfa (PSG/France)
17. Sadio Mane (Liverpool/Senegal)
18. Bakry Sagna (Calsio/France)
19. Ibrahim Afelay (Stoke C/Holand)
KU KARANTA KUMA: Shugaban hukumar ‘Yan Sanda na kasa ya zargi Saraki da son janye hankali daga lamarin ‘yan ta’addan da aka dauka haya
20. Emre Can (Liverpool/Germany)
21. Marouan Fellani (Man U./Belgium)
22. Karim Benzema (R. Madrid/ Fran)
23. Antonio Rudigar (Chelsea/Germ)
24. Moussa Dembele
25. Mamadou Sakho (C/Palace/Fran)
26. Paul Pogba (Man U/France)
27. Ilkay Gundugan (Man City/Germ)
28. Papis cisse (Shandong/Senegal)
29. Yaya Toure (Ivorycoast/Man City)
30. Sead Kolasinac (Arsenal/Bosnia)
Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Asali: Legit.ng