Jerin sunayen 'yan wasan kwallon kafa da zasu wakilci Najeriya a wasan kofin duniya

Jerin sunayen 'yan wasan kwallon kafa da zasu wakilci Najeriya a wasan kofin duniya

Mai horar da tawagar 'yan wasan kwallon kafa na Najeriya Gernot Rohr ya fitar da jerin sunayen 'yan wasan na wucen gadi inda ya fitar da sunayen kimanin mutane 30 da zasu wakilci kasar a gasar cin kofin duniya da Rasha za ta karbi bakunci nan da kwanaki 30 masu zuwa

DUBA WANNAN: Falasdinawa sunyi Allah wadai da komawar Ofishin jakadancin Amurka Qudus

Ga cikakken jadawalin 'yan wasan da zasu wakilci Najeriyan a kasar ta Rasha nan da kwanaki 30 masu zuwa, domin fara gasar cin kofin duniya na kwallon kafa.

MASU TSARON BAYA:

Abdullahi Shehu, Bryan Idowu, Chidozie Awaziem, Elderson Echiejile, Kenneth Omeruo, Leon Balogun, Ola Aina, Stephen Eze, Tyronne Ebuehi and, William Troost-Ekong.

'YAN WASAN TSAKIYA:

John Mikel Obi, Joel Obi, John Ogu, Mikel Agu, Ogenyi Onazi, Oghenekaro Etebo, Uche Agbo and, Wilfried Ndidi.

'YAN WASAN GABA:

Ahmed Musa, Alex Iwobi, Junior Lokosa, Kelechi Iheanacho, Moses Simon, Odion Ighalo, Simeon Nwankwo and, Victor Moses.

MASU TSARON RAGA:

Daniel Akpeyi, Dele Ajiboye, Francis Uzoho and, Ikechukwu Ezenwa.

Wadannan dai sune jerin sunayen da mai horas da wasa ga 'yan wasan Najeriyan ya fitar wadanda zasu wakilci Najeriyan a gasar cin kofin duniya da za'a gabatar a kasar Rasha nan da kwana 30 masu zuwa.

Najeriya wacce take cikin rukunin D zata kara da kasashen Crotia, Argentina da kuma kasar Iceland a ranar 16 ga watan Yuni, inda za ta fara kara wasa da kasar Croatia a filin wasa na Kaliningrad.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng