Hausawa da ke jihar Oyo sun barke da zanga-zanga bayan wani dan sanda ya kashe wani dan jihar Zamfara da ya ke tuka babur a jihar Oyo. Yan sanda sun yi magana.
Hausawa da ke jihar Oyo sun barke da zanga-zanga bayan wani dan sanda ya kashe wani dan jihar Zamfara da ya ke tuka babur a jihar Oyo. Yan sanda sun yi magana.
Alam sun nuna cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da Peter Obi za su sauya sheka daga jam'iyyar ADC zuwa NDC. An gargade su kan sauya sheka daga ADC.
Gwamnan Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal da tsohon gwamnan jihar Anambra, za su sa labule da mambobin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a majalisar wakilai.
Kwamred Chika Nwoba ya bada labarin wahalar da ya sha a lokacin da aka yi ram da shi kwanaki. Shi ne Sakataren yada labarai na jam’iyyar PDP na reshen Ebonyi.
Yayin da kowace jam'iyya ke kara kimtsawa domin tunkarar babban zaɓen 2023 a Najeriya, PDP na ƙara rasa mambobinta, wasu daga ciki sun koma NNPP a jihar Jigawa.
Ana sa ran kwamitin shiyya mai mambobi 37 na jam’iyyar PDP zai bayyana hukuncinsa kan tsarin shiyyar da jam’iyyar za ta bi a babban zaben shugaban kasa na 2023.
Wasu ‘yan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar PDP irin Saraki da Tambuwal suna zawarcin Gwamna Okowa na jihar Delta a matsayin mataimakin shugaban kasa.
Ministan shari'a kuma Antoni Janar na ƙasar nan, Abubakar Malami, ya ayyana shiga tseren takarar kujerar gwamnan jihar Kebbi, ya ɗauki alkawarin zai wa mutane a
Tudun Abiola, fitacciyar mai gabatar da shirye-shirye a Arise TV, ta soki yar uwarta, Hafsat Abiola-Costello saboda kwatanta Gwamna Yahaya Bello na Jihar Kogi d
Za a ji yadda aka ja daga a PDP, Atiku Abubakar ya na da wasu tsirarun Gwamnonin PDP da ke tare da shi, wannan karo zai sake gwabzawa da Saraki da Tambuwal.
Kwamaret Adams Oshiomhole, tsohon shugaban jam'iyyar APC mai mulki ya ayyana shiga tseren takarar kujerar Sanata mai wakiltar Edo da arewa a majalisar ƙasa.
Siyasa
Samu kari