Tsagin da jam'iyyar ADC da Nafiu Bala ke jagoranta ya bayyana cewa bai kamata jam'iyyar ta fara sayar da fom din neman takara ba. ya bukaci David Mark ya dakata.
Tsagin da jam'iyyar ADC da Nafiu Bala ke jagoranta ya bayyana cewa bai kamata jam'iyyar ta fara sayar da fom din neman takara ba. ya bukaci David Mark ya dakata.
Jam'iyyar APC ta fara fitar da sunayen wadanda za su tsaya mata takara a kujerun Majalisar tarayya, inda wasu fitattun yan majalisa duka rasa damar tazarce.
Asiwaju Bola Ahmad Tinubu, ya ce sam bai shirya zuwa Villa domin ya mike kafa ya sharbi jar miya ba, zai zo ne dan yiwa 'yan Najeriya aikin da ya cancanta.
An taso Muhammadu Buhari a gaba a game da nadin manyan Kwamishinoni na REC da yake shirin yi a hukumar INEC. Mun gano sunayen wadanda ba su dace ba da aka dauko
Dole sai PDP, LP da NNPP sun dunkule, sannan za a iya kifar da APC a 2023. Shugaban na kungiyar Concerned Nigerians group ya ba ‘yan takaran adawa su hada-kai.
Mataimaikin Shugaban APC na Arewa ta yamma, Salihu Lukman yana ganin ko Peter Obi, Atiku Abubakar da Rabiu Kwankwaso sun cancanta, Bola Tinubu ya fi su dacewa.
A cigaba da kokarin ganin jam'iyyar APC mai mulki ta kai bantenta a zaɓen 2023, Kashim Shettima ya ziyarci gidan gwamna Yahaya Bello a Abuja, sun sa labule
An bayyana abubuwan da aka tattauna tsakanin gwamnan Jihar Rivers, Nyesom Wike da dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Bola Tinbu, rahoton This Day. Wike
A yau Litinin 29 ga watan Agusta ne kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta aje hukuncin babbar kotun tarayya da ta ba Shehu Sagagi shugabancin PDP na Kano.
Gwamnan Ribas, Nyesom Wike, yace da yawa daga cikin 'yan takarar shugabancin kasa a 2023 ba su yi wa Najeriya fatan alheri saboda baitul malin kasar suke hange.
Mun kawo lokutan da Malam Ibrahim Shekarau ya sauya-sheka a siyasar Kano. Malam Shekarau ya fara siyasa ne a ANPP, daga baya ta dunkule a APC, yau ya na PDP.
Siyasa
Samu kari