Tsagin da jam'iyyar ADC da Nafiu Bala ke jagoranta ya bayyana cewa bai kamata jam'iyyar ta fara sayar da fom din neman takara ba. ya bukaci David Mark ya dakata.
Tsagin da jam'iyyar ADC da Nafiu Bala ke jagoranta ya bayyana cewa bai kamata jam'iyyar ta fara sayar da fom din neman takara ba. ya bukaci David Mark ya dakata.
Babban rikici ya raba kan Gwamnonin APC (PGF) a ranar 8 ga Mayu, 2026, inda aka samu ɓangarori biyu ƙarƙashin Hope Uzodimma da Dapo Abiodun gabanin zaɓen 2027.
Akwai jita-jitar dan takaran jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya sa labule da Peter Obi kwanan nan a kasar waje, sai yanzu aka samu labarin gaskiyar labarin
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Ibrahim Shekarau, ya sanar da barin jam'iyyar NNPP mai alamar kayan marmari zuwa ta PDP. Ya sanar a ranar Litinin a Kano.
Duk wani dan siyasa da aka samu yana amfani da masallatai ko coci wajen kamfe zai iya fuskantar dauri ko tarar N1m, amfani da majami’ai wajen kamfe ya saba doka
Wani shugaba a jam'iyyar PDP ya ce a yau Litinin Shekarau zai tabbatar da dawowarsa PDP a hukumance, Atiku zai shafe kwanaki uku don yin wasu ayyuka a Kano.
Kwanakin baya an yi yunkurin yin taron dangi tsakanin bangaren jam’iyyar NNPP da tsagin jam’iyyar LP na Peter Obi. Sai yanzu ake jin abin da ya jawo matsala.
Baraka ta shiga tsakanin shugabannin jam’iyyar PDP, An dage sai an tsige Iyochia Ayu. Wasu dai na ganin za iyi wahala a sauke Ayu, sai idan shi ya yi murabus.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya ayyana cewa jam'iyyarsa za ta kwace mulkin Jihar Borno daga hannun Gwamna Babagana
Yayin da ake shirye-shiryen karɓan tubar tsohon gwamnan Kano, Sanata Shekarau, yanzu haka Atiku Abubakar da wasu jiga-jigan PDP sun dira birnin Kano da yamma.
Tsohon shugaban ƙasa, Olusegun Obasanjo, ya gana da IBB da Abdulsali, ya ce ba shi da ɗan takarar da yake goyon baya a zaɓen shugaban kasa da ke tafe a 2023.
Siyasa
Samu kari