'Yan kasuwar man fetur sun bayyana cewa nan gaba kadan kudin litar man fetur za ta kasar sauka kasa a Najeriya. Sun ce lita za ta dawo kasa da N120.
'Yan kasuwar man fetur sun bayyana cewa nan gaba kadan kudin litar man fetur za ta kasar sauka kasa a Najeriya. Sun ce lita za ta dawo kasa da N120.
Kotun daukaka kara da ke Abuja ta dakatar da hukumar INEC daga aiwatar da hukuncin da ya umarci soke rajistar ADC da wasu jam’iyyun siyasa biyar.
Ana ci gaba da yamutsa gashin baki kan barazanar da majalisar dokokin kasar tayi na tsige shugaban kasa Muhammadu Buhari. A ranar Talata, 5 ga watan Yuni ne majalisar tayi barazanar tsige Buhari idan har bai kiyaye wasu sharuda ba
A satin daya gabata ne dai Fayemi ya sha da kyar bayan wani Dansanda yayi yunkurin kashe shi a yayin wani taron karramawa da aka shirya masa a sakatariyar jam’iyyar APC na jihar Ekiti dake unguwar Ajilosun, cikin garin Ado Ekiti.
Wasu 'Yan Majalisar Wakilai Biyu, Bashir Baballe da Abubakar Chika, sun bayyana kutungwilar da ta sanya Majalisar Dattawa ta garazayo Majalisar Wakilai domin gudanar da Zaman majalisar Dokoki ta kasa baki daya a lokaci guda.
Lamido ya bayyana haka ne a shafinsa na kafar sadarwar zamani, Facebook, inda yace tsohon mashawarcin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan akan al’amuran tsaro, Sambo Dasuki ya baiwa Buhari motoci masu sulke guda biyu bayan da B
“Babu wanda zai tsige Buhari matukar ina numfashi a majalisa, za ayi yaki idan aka kuskura aka nemi a tsige Buhari.” Inji Honorabul Gudaji Kazaure. Sai dai Gudaji yayi kira ga shugaba Buhari da ya shigo cikin rikicin nan don sulhu
Wani daga cikin ‘yan fashin da ake kira AY kuma shugaban wata kungiya Liberation Youth Movement dake kudancin jihar ya shaidawa ‘yan sandan cewar, “muna da alaka da shugaban majalisar dattijai domin mu yaran sa ne. Muna nan a kowa
Za ku ji cewa Sanatan Yobe na Arewa Ahmad Lawan yace tafiyar Buhariyya ta wuce batun Shugaban kasa Muhammadu Buhari shi kadai. Babban ‘Dan Majalisar na Arewa ta Gabas yace Buhari na bukatar taimako da goyon bayan kowa.
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Ekiti, Mista Bello Ahmed, ya sanar da batun korar dan sandan daga aiki yayin wata hira da shi a wani shirin gidan Talabijin da aka nuna kai tsaye a Ado Ekiti, jiya. Kazalika, kwamishinan ya gargadi ‘y
Kwanaki wasu su ka tsere daga wani gidan Yari da ke Minna a cikin Jihar Neja idan ku na biye da mu. Kan haka Shugaba Buhari zai dauki Ma’aikata 6000 saboda inganta tsaro a gidajen yari a fadin Kasar inji Ministan harkokin gida.
Siyasa
Samu kari