Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Gombe ta tsayar da dan takararta na Gwamna. APC ta zabi Jamilu Gwamna a matsayin dan takararta na gwamna a zaben 2027.
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Gombe ta tsayar da dan takararta na Gwamna. APC ta zabi Jamilu Gwamna a matsayin dan takararta na gwamna a zaben 2027.
Zabukan da zasu zo a badi da ma na jihohin da za'a yi zabe a wannan watan, duk PDP ce zata lashe su, kamar yadda Mista Atiku Abubakar ya fadi, a taron kamfe da ake yi na gangamin Ekiti 2018, zaben da za'a yi a watan gobe
Shugaban kungiyar masu rajin kare manufofin Buhari, Injiniya Muftahu Aliyu Hassan yace bayan kaddamar da dokar ba matasa damar shiga harkar siyasa, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rigada ya sharewa matasa fagen da zasu yi mulki.
Agim ya kafe kan cewar dakarun soji basu taba arangama da makiyaya ba a jihar duk da kasancewar rundunar sojin dake aiki na jihar ne tare da bayyana cewar gwamnatin jihar da hukumar sojin sun fara samun sabani ne tun bayan da daka
A ranar Alhamis ne, 14 ga watan yuni, 2018,mazauna birnin kano suka fito kwai da kwarkwata don tarar Dan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar Young Progressive Party, farfesa Kingsley Moghalu a zagayen kasa da yake yi
A yau, juma’a, shugaba Buhari ya ce ya ki daukan shawarar da aka ba shi na kada ya yi azumin watan Ramadana. Duk da bai bayyana ko wanene ya bashi wannan shawara ba, y ace bayan kamala azumin, lafiyar sat a karu fiye da baya. Buha
Babban dan marigayi Abiola, Kola Abiola, ya ce ba zai taba manta yadda tsohon shugaban kasa Jonathan ya yi kememe a kan batun karrama mahaifin sa duk das au uku (3) yana rokon shi. A satin da ya wuce negwamnatin Buhari ta karrama
A cewar tsohon dan takarar shugabancin kasar, Buhari ne mutum daya tilo da zai iya jagorancin Najeriya don rike matsayinta a nahiyar Afrika da duniya baki daya. Ya ce: Zan cigaba da goyon bayan sa saboda na san daga karshe, al'um
Manjo, ka fara zama dattijo, ka kai wani matsayi da kaima ya kamata ka bada taka gudummawar, ba daga karkashin inuwar wata giwar ba, a'a, kaima ka kai giwa yanzu, domin in a khaki ne, ka kai Janar ya zuwa yanzu, tunda a tunani na
Hukumar zabe mai zaman kan ta (INEC) tayi gargadin cewar ba zata amince da amfani da wayar hannu a wurin kada kuri’a a zaben gwamna da za a yi a jihar Osun ranar 22 ga watan Satumba ba. Kwamishinan INEC, Mista Olusegun Agbaje, ne
Siyasa
Samu kari