Atiku yace APC ta shirya faduwa kasa warwas a zabukan nan masu zuwa

Atiku yace APC ta shirya faduwa kasa warwas a zabukan nan masu zuwa

- Atiku ya koma PDP a Disambar bara

- Yace APC ce zata lashe zabukan 2019

- Yace a Ekiti zasu fara kwatanta karfinsu a watan gobe

Atiku yace APC ta shirya faduwa kasa warwas a zabukan nan masu zuwa
Atiku yace APC ta shirya faduwa kasa warwas a zabukan nan masu zuwa

Zabukan da zasu zo a badi da ma na jihohin da za'a yi zabe a wannan watan, duk PDP ce zata lashe su, kamar yadda Alhaji Atiku Abubakar ya fadi, a taron kamfe da ake yi na gangamin Ekiti 2018, zaben da za'a yi a watan gobe.

Hukumar zabe ta sanya zaben Ekiti a wata Yuli, kuma 14 ga wata take sa rai za'a kammala zaben. Hukumar ta kuma dakatar da wani dan takarar daga cikin jam'iyyun da suka tsayar.

Atiku Abubakar, Ibrahim Shekarau, da Ike Ikeweremadu ne ke halartar taron.

DUBA WANNAN: Abubuwa 12 da ya kamata ku sani kan matatar Dangote

Ana sa rai PDP Atiku zata tsayar a 2019, don haka yake ma kira ga APC da tayi hakuri ta dauki kaddara ta mika mulki muddin ta fadi zabe.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng