Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

INEC zata daina rijistar katin zabe, ta bayyana dalilinta
INEC zata daina rijistar katin zabe, ta bayyana dalilinta
daga  Mudathir Ishaq

Babban Sakataren hukumar ne Augusta Ogakwu ne ya bayyana haka cikin wata takarda da ya aikewa kwamishinonin hukumar. Ya kara da cewa matakin da su ka dauka ya biyo bayan tataunawa da masu ruwa da tsaki akan harkar

2019: Kabilar Igbo sunce baza su zabi Atiku ba
2019: Kabilar Igbo sunce baza su zabi Atiku ba
daga  Mudathir Ishaq

A jiya ne shugabannin Kabilar Igbo dake jihar Bayelsa suka karyata jita - jitar da ake yadawa na cewar sun tsayar da tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar a matsayin dan takarar shugaban kasar su a shekarar 2019...

Gwamnatin Buhari za ta buda wasu hanyoyi a Arewacin Najeriya
Gwamnatin Buhari za ta buda wasu hanyoyi a Arewacin Najeriya
daga  Muhammad Malumfashi

Gwamnatin Shugaban kasa Buhari zai yi wa Arewa manyan tituna a Jigawa, Kano, da Borno. Kamar yadda mu ka ji Gwamnatin Tarayya za ta fadada hanyar Kano da tayi Borno. Ma'aikatar ayyuka da harkar wuta da gidaje za tayi aikin.

Hukuncin kotun koli: Dogara ya taya Saraki murna
Hukuncin kotun koli: Dogara ya taya Saraki murna
daga  Mudathir Ishaq

Kakakin majalisar wakilai, Mista Yakubu Dogara ya taya shugaban majalisar dattawa, Dr Bukola Saraki murnar nasarar da yayi a kotun koli a ranar Juma’a, 6 ga watan Yuli. Ya bukaci Saraki da ya kalli shari’an a matsayin jarrabawa.