Ka san irin abunda zaka dunga fadi akan shugaba Buhari – Kungiyar BMO ga Secondus

Ka san irin abunda zaka dunga fadi akan shugaba Buhari – Kungiyar BMO ga Secondus

Kungiyar Buhari mai suna Buhari Media Organisation (BMO) ta yi kira ga shugaban jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Mr. Uche Secondus, day a dunga sanin abun da zai fadi akan shugaban kasa Muhammadu Buhari da gwamnatinsa.

Shugaban kungiyar, Mista Austin Braimoh, da sakataren kungiyar, Mista Cassidy Madueke nesuka yi wannan kira a wata sanarw dauke das a hannunsu su biyu a Abuja a ranar Laraba, 11 ga watan Yuni.

Ka san irin abunda zaka dunga fadi akan shugaba Buhari – Kungiyar BMO ga Secondus
Ka san irin abunda zaka dunga fadi akan shugaba Buhari – Kungiyar BMO ga Secondus

Kungiyar ta bayyana zargin Secondus a wajen gangamin PDP a Ekiti, cewa shugaba Buhari ne keda hakki a kashe-kashen da ake yi a kasar a matsayin katobara da kuma tsokana.

KU KARANTA KUMA: Sa’o’i 24 bayan shiga yarjejeniya, PDM, da wasu 19 sun nisanta kansu da Maja

Kungiyar ta yi kira ga hukumomintsaro da su gargadi Secondus kan ya janye daga irin wannan furuci anan gaba.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng