Fadar shugaban kasa ta bayyana ayyukan da Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai idan ya bar Najeriya zuwa kasashe uku daga gobe Asabar, 2 ga watan Mayu, 2026.
Fadar shugaban kasa ta bayyana ayyukan da Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai idan ya bar Najeriya zuwa kasashe uku daga gobe Asabar, 2 ga watan Mayu, 2026.
An tabbatar da dan fitaccen attajirin nan, Dahiru Mangal a matsayin dan takarar kujerar Majalisar Katsina ta Tsakiya a Majalisar wakilai bayan kai ruwa rana.
A yanzu haka akwai ‘yan takarar shugaban kasa mutum 11 a jam’iyyar ta PDP. Sun hada da tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, gwamnan jihar Kano, Aminu Waziri Tambuwal, gwamna Ibrahim Hassan Dankwambo na jihar Gombe, tso
“Da ni da magoya bayana ba mu da wani shiri a nan kusa ko nesa na barin jam’iyyar APC. Kuma zamu yi dukkanin mai yiwuwa wajen baiwa jam’iyyar gudunmawa domin ganin ta kai ga nasara a zaben gwamnan da za'a yi a ranar 22 ga watan Sa
Mun samu labari cewa wani ‘Dan Majalisa a Kasar Venezuela yayi sintir kamar yadda Mahaifiyar sa ta haife sa a lokacin da ake wani zama mai zafi a Majalisa wanda hakan ya jawo hankalin jama'a inda yaje adawa da Gwamnati.
Za ku ji cewa Ministan harkokin mata Hajiya Jummai Alhassan, ta sha da kyar a wani Kauye a Jihar Taraba lokacin da ta kai ziyara a Jihar ta a karshen makon nan. Abin dai har sai da ta kai Jami'an tsaro sun kawo dauki.
Za ku ji cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari da sauran manyan Shugabanni sun yi jimamin wani rashi da aka yi a Duniya. Shugaban Najeriya ya aikawa Mutanen Ghana da Nane Maria Annan ta’ziyyar Marigayi Kofi Annan.
Mun fahimci cewa Shugaba Buhari da APC za su gamu da wasu matsaloli game da 2019. Da farko dai Shugaba Buhari dai bai taba yin nasara a Kudu maso Kudanci da kuma Kudu maso Gabashin kasar don haka sai yayi da gaske.
Jim kadan bayan isowarsa Najeriya, shugaba Buhari ya rubuta wasika ga majalisar tarayya don sanar dasu cewa ya dawo kuma a shirye yake ya kama aiki a matsayinsa na shugaban kasar Najeriya. A lokacin da shugaba Buhari ke hutu, mata
Shugaban babbar jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP), Uche Secondus ya baiwa tsohon ministan jiragen sama, sannan kuma tsohon shugaban hukumar kiyaye hadura na kasa, Cif Osita Chidoka, a matsayin mai bada shawara...
Sharhin wani marubuci, Olusola Fabiyi, da jaridar The Punch ta wallafa a shafinta ya bayyana cewa, akwai yiwuwar jam'iyyar adawa ta PDP ta fuskanci wasu matsaloli yayin fitar da dan takara na kujerar shugaban kasa a zaben 2019.
Siyasa
Samu kari