Kotun koli ta yi watsi da karar daukaka kara da kwamitin PDP karkashin jagorancin Taminu Turaki ya shigar kan rikicin shugabancin jam’iyyar mai adawa.
Kotun koli ta yi watsi da karar daukaka kara da kwamitin PDP karkashin jagorancin Taminu Turaki ya shigar kan rikicin shugabancin jam’iyyar mai adawa.
Mun ji cewa Gwamnatin Kaduna ta rusa shaguna. Kaduna State Urban Planning and Development Agency ce da wannan aiki. Jami’in da yayi magana a madadin Hukumar, ya bayyana cewa an gargadi wadanda shagunan na su su ka tokare hanya.
Daily Nigerian ta ruwaito cewa ta samu daga kwakwaran majiya cewa tsohon gwamnan Kano, Mallam Ibrahim Shekarau, yana tattaunawa da mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo tun lokacin da 'yan siyasa suka fara rububin sauya sheka.
A yau, Alhamis ne, mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya karbi bakuncin wasu 'yan mata da suka nuna bajinta a bangaren fasaha a kasar Amurka. Osinbajo ya karbi bakuncin tawagar 'yan matan a fadar gwamnatin Najeriya dak
A yau, Alhamis, ne mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya kaddamar da shirin bayar da tallafi ga kananan 'yan kasuwa a kasuwar Utako dake garin Abuja. A kwanakin baya ne gwamnatin tarayya ta bayyana cewar zata bayar
Duk da korafe-korafe da Sanata mai wakiltan Kaduna ta tsakinya, Shehu Sani da wasu manyan yan siyasa suka yi akan amfani da zaben fidda gwani na wakilai, jam’iyyar APC reshen jihar Kaduna ta ce shi zata yi amfani da shi.
Jirgin dake dauke da mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya sauka a filin taron gagamin kamfen din jam’iyyar APC a birnin Osogbo na jihar Osun. Ana taron yakin neman zaben ne gabanin zaben gwamna da za a yi a jihar ra
An tuno da wani tsohon sako da Buhari ya yabawa Kwankwaso a baya inda yake cewa Injiniya Rabiu Kwankwaso ya nuna tattali wajen rikon Jihar Kano don haka sai dai a yaba masa. Yanzu dai Kwankwaso ya shiryawa zaben 2019 gadan-gadan.
Dan majalisa mai wakiltan yankin Kaduna ta tsakiya a majalisar dokokin kasar, Sanata Shehu Sani ya mayar da martani akan mamayar da wasu jami’an yan sanda suka kai gidan babban jigon kasar Edwin Clark dake Abuja.
Daya daga cikin jiga-jigan 'yan takarar kujerar shugaban kasa karkashin jam'iyyar adawa ta PDP, Alhaji Attahiru Bafarawa, ya bayyana cewa sai da ya bar zunzurutun dukiya har ta N13bn cikin asusun ajiya na gwamnatin jihar Sakkwato.
Siyasa
Samu kari