Hotunan ziyarar Osinbajo a kasuwar Utako dake Abuja

Hotunan ziyarar Osinbajo a kasuwar Utako dake Abuja

- A kwanakin baya ne gwamnatin tarayya ta bayyana cewar zata fara tallafawa kananan 'yan kasuwa

- A yau, Alhamis, ne mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya kaddamar da shirin a kasuwar Utako dake Abuja.

- 'Yan kasuwar sun yi murna da kaddamar da shirin tallafin da Osinbajo ya yi

A yau, Alhamis, ne mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya kaddamar da shirin bayar da tallafi ga kananan 'yan kasuwa a kasuwar Utako dake garin Abuja.

A kwanakin baya ne gwamnatin tarayya ta bayyana cewar zata bayar da tallafin kudi maras riba ga kananan 'yan kasuwa.

Hotunan ziyarar Osinbajo a kasuwar Utako dake Abuja
ziyarar Osinbajo a kasuwar Utako dake Abuja
Asali: Twitter

Hotunan ziyarar Osinbajo a kasuwar Utako dake Abuja
ziyarar Osinbajo a kasuwar Utako dake Abuja
Asali: Twitter

A yayin ziyarar, Osinbajo, ya zagaya tare da ganawa da 'yan kasuwar da kuma yi masu tambayoyi.

'Yan kasuwar sun nuna matukar jin dadinsu da ziyarar ta Osinbajo da kuma yadda ya saki jiki da su.

DUBA WANNAN: Saukar jirgin Osinbajo a wurin kamfen din APC ta saka jama'a farinciki

Da yake jawabi ga 'yan kasuwar, Osinbajo, ya ce "tallafin na kanana ne ba manyan 'yan kasuwa ba. Zamu raba N10,000, duk wanda ya biya bayan wata 6 zai samu bashin N15,000, wanda idan mutum ya biya sai ya samu bashin N20,000."

Hotunan ziyarar Osinbajo a kasuwar Utako dake Abuja
Osinbajo a kasuwar Utako dake Abuja
Asali: Twitter

Hotunan ziyarar Osinbajo a kasuwar Utako dake Abuja
Osinbajo a kasuwar Utako dake Abuja
Asali: Depositphotos

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel