Jadawalin zaben fidda gwani na APC: Jam’iyyar ta sacce wa wasu ‘yan takara guiwa, ta bi yadda gwamnoni suke so a jihohin su
Yayinda da dama daga cikin ‘yan takara a jam’iyyar APC suke ci gaba da takara a jam’iyyar ganin alamun cewa uwar jam’iyyar za ta amince da yadda suke so ayi zaben fidda gwani na jihohin su.
Sai dai uwar jam’iyyar ta kawo karshen bayan ta fitar da jadawalin yadda za’a gudanar da zaben fitar da gwani a kowacce jiha.
A wasu jihohi kamar jihar Adamawa, Kaduna da sauran su wasu ‘yan takara sun bayyana rashin amincewar su da shirin gwamnoni jihar inda suka nemi uwar jam’iyyar ta canja hakan a yi zaben yadda suke so.

Asali: Depositphotos
KU KARANTA KUMA: Gwamna Bindow ya bayyana abinda sake zabensa zai haifar a jihar Adamawa
Sai dai ga yadda jadawalin ya zo:
1. Abia – Kato-bayan-Kato
2. Aamawa – Zabe da wakilan jam’iyya
3. Akwa Ibom –Kato-bayan-Kato
4. Aambra – Kato-bayan-Kato
5. Bachi –Kato-bayan-Kato
6. Bayelsa – Kato-bayan-Kato
7. Benue - Kato-bayan-Kato
8. Borno – Zabe da wakilan jam’iyya
9. Cross River - Kato-bayan-Kato
10. Delta – Zabe da wakilan jam’iyya
11. Ebonyi – Zabe da wakilan jam’iyya
12. Enugu – Zabe da wakilan jam’iyya
13. Edo – Kato-bayan-Kato
14. Ekiti - Kato-bayan-Kato
15. Gombe – Zabe da wakilan jam’iyya
16. Imo – Kato-bayan-Kato
17. Jigawa – Zabe da wakilan jam’iyya
18. Kaduna – Zabe da wakilan jam’iyya
19. Kano – Kato-bayan-Kato
20. Katsina – Zabe da wakilan jam’iyya
21. Kebbi – Zabe da wakilan jam’iyya
22. Kogi – Zabe da wakilan jam’iyya
23. Kwara – Zabe da wakilan jam’iyya
24. Lagas – Kato-bayan-Kato
25. Nasarawa – Zabe da wakilan jam’iyya
26. Niger – Kato-bayan-Kato
27. Ogun – Kai Kato-bayan-Kato
28. Ondo – Kato-bayan-Kato
29. Osun – Kato-bayan-Kato
30. Oyo – Zabe da wakilan jam’iyya
31. Plateau – Zabe da wakilan jam’iyya
32. Rivers – Zabe da wakilan jam’iyya
33. Sokoto – Zabe da wakilan jam’iyya
34. Taraba – Kato-bayan-Kato
35. Yobe – Zabe da wakilan jam’iyya
36. Zamfara - Kato-bayan-Kato
37. Babban birnin tarayya – Kato-bayan-Kato
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng