Gwamnatin Tarayya ta ayyana Juma’a, 1 ga watan Mayun 2026, a matsayin ranar hutu domin bikin Ranar Ma’aikata ta Duniya da jinjina wa jajircewar ma’aikata.
Gwamnatin Tarayya ta ayyana Juma’a, 1 ga watan Mayun 2026, a matsayin ranar hutu domin bikin Ranar Ma’aikata ta Duniya da jinjina wa jajircewar ma’aikata.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da zabin Majalisar GAC ta Dr. Obafemi Hamzat a matsayin wanda zai yi wa APC takara a zaben gwamnan Legas.
Tsohon Shugaban kasa Goodluck Jonathan ya yi wa al’ummar Musulmai addu’ar barka da sallah. Shugaba Goodluck Jonathan ya yi sammakon aika wannan sako ne a jiya.
Obaseki na jam’iyyar APC na fama da rikicin gida a cikin jam’aiyyarsa a dalilin takun saka da ya shiga tsakaninsa da shugaban jam’iyyar APC ta kasa, Adams.
Da ta ke bayani a kan dalilin samun jinkiri wajen biyan alawus din masu cin moriyar shirin, Sadiya ta ce ma'aikatarta ta samu 'yar tangarda da tsarin 'GIFMIS'
Buhari ya umarci sabon shugaban ma'aikatan fadarsa, Farfesa Ibrahim Agboola Gambari, ya soke nade-nade da kuma wasu ayyuka da marigayi Abba Kyari ya amince dasu
Atiku ya yi kira ga shugabanni su nuna sadaukarwa tare yi mu su tunin cewa wannan lokacine da ya kamata su jingine rayuwar kawa da jin dadi domin nuna tausayawa
Babban sakataren yada labaran Ministan Abuja, Muhammad Musa Bello ya ce za a koma bude kasuwannin da ke birnin tarayya watau Abuja sau uku a cikin kowane mako.
Dazu nan aka datse iyakokin Kano, ya cafke dinbin Matafiya daga Jihar Kaduna. Mun kuma ji cewa Osinbajo ya jagoranci wani taron NEC da ba a taba yin irinsa ba.
A jiya ne Kungiyar malaman jami’a ta ASUU ta maidawa Ministan kwadago raddi. Ministan ya zargi ASUU da zaman gida su na wasanni, ana nemo maganin COVID-19.
A cikin wata wasika da Shuaibu ya wallafa ranar Laraba, ya yi gargadin cewa al'amura za su iya durkushewa a cikin jam'iyyar APC matukar Oshiomhole ya ci gaba da
Siyasa
Samu kari