Tsohon Ministan sufuri, Rotimi Chibuike Amaechi, ya yi magana kan zaben shekarar 2027. Rotimi Amaechi ya ADC shawara kan dan takarar da za ta tsayar.
Tsohon Ministan sufuri, Rotimi Chibuike Amaechi, ya yi magana kan zaben shekarar 2027. Rotimi Amaechi ya ADC shawara kan dan takarar da za ta tsayar.
Biyo bayan kame shi, Rochas Okorocha ya bayyana gaskiyar yadda lamarin yake. Okorocha ya ce EFCC ba kame shi ta yi ba, kawai fdai ta gayyace shi ne ya yi bayani
Rashin tsaro da suka hada da fashi da makami, ta'addanci da kashe-kashen mutane yana daga cikin manyan dalilan da suka sanya yan Najeriya gajiya da gwamnati.
Siyasar Najeriya kwata-kwata ba ta mata bace saboda basu kai labari. Hakan ya matukar shafan yawan matan da ke zama zakaru a siyasar kasar nan babu dadewa.
A Kano, wata Budurwa ta yi watsi da tayin aure saboda kaunar Rabiu Kwankwaso ta ce a dalilin tsananin son da na ke yi wa Kwankwaso, ta ki auren wani mutum.
Za a ji PDP za ta dinke barakar da aka samu tsakanin Kwankwasiyya da Tambuwal. Kola Ologbondiyan ya bayyana cewa akwai shirin da ake yi na sasanta ‘Yan siyasan.
Sanatan Kano ta tsakiya, Ibrahim Shekarau ya kaddamar da shirin gina titin 1.5km a kauyen Kwankwaso. SannanShekarau zai gina makarantar Kur’ani a Jihar Kano.
Yan siyasan Najeriya sun yi kaurin suna wajen daukar alkawaran da suka san ba za su cika ba a lokacin yakin neman zabe, ga uwa-uba mantuwa da zaran sun hau.
Mutane sun shiga hargista a wurin taron jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) reshen yankin Kudu maso yamma da aka gudanar a Osogbo babban birnin jihar Osun
Har yanzu dai gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle bai fito karara ya bayyana aniyarsa ta son sauya sheka zuwa jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ba.
Siyasa
Samu kari