Tsohon Ministan sadarwa, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, ya fito ya yi magana kan batun cewa Gwamna Inuwa Yahaya ya bukaci ya hakura da takara a 2027.
Tsohon Ministan sadarwa, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, ya fito ya yi magana kan batun cewa Gwamna Inuwa Yahaya ya bukaci ya hakura da takara a 2027.
Salihu Tanko Yakasai, tsohon hadimin gwamnan jihar Kano, Ganduje, ya ce ya kamata tikitin takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC a 2023 ya koma kudu maso yamma.
Daraktan kungiyar kare hakkin Musulmi, Ishaq Akintola, ya mayar da martani kan sauya shekar Femi Fani-Kayode daga jam’iyyar adawa zuwa jam’iyyar APC mai mulki.
Fitattun jiga-jigan jam'iyyar PDP daga arewacin Najeriya sun dage kan cewa sune za fito da dan takarar shugaban kasa na babbar jam'iyyar adawar kasar na gaba.
Taron kwamitin raba kujerun siyasa na jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP) ya gudana a jihar Enugu a ranar jiya, Alhamis, 23 ga watan Satumba.
A ranar Alhamis mu ka ji, jam’iyyar ADC ta fito tayi wa kungiyar Dattawan Arewa caccaka. Ralphs Okey Nwosu ya yi Allah-wadai da kalaman Dr. Hakeem Baba Ahmed.
Jam'iyyar APC mai mulkin kasar nan ta fitar da sanarwa kan dalilin da yasa ta ɗauki matakin dage gangamin tarukanta na jihohi daga 2 ga watan Oktoba zuwa 16.
A watan Oktoba ake sa rai za a gudanar da zaben shugabannin PDP-NWC. Kwamitin Gwamna Ifeanyi Ugwuanyi ya na aiki a kan yadda za a ware mukamai a jam'iyyar PDP.
Pat Utomi ya karyata jita -jitar cewa shi, tare da wasu fitattun 'yan Najeriya, suna shirin sanar da Rescue Nigeria Project (RNP) na sabuwar jam'iyyar siyasa.
Sau biyar tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar yana tsayawa takarar kujerar shugaban kasar Najeriya, kuma dukka bai kai labari ba sai kaye.
Siyasa
Samu kari