Gwamnatin China ta bayyana rahoton leken asiri da ya nuna tana shirin tura sababbin makamai zuwa Iran a matsayin kirkirarren labari, ta shirya tunkarar Amurka.
Gwamnatin China ta bayyana rahoton leken asiri da ya nuna tana shirin tura sababbin makamai zuwa Iran a matsayin kirkirarren labari, ta shirya tunkarar Amurka.
Tsohon Ministan sadarwa, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, ya fito ya yi magana kan batun cewa Gwamna Inuwa Yahaya ya bukaci ya hakura da takara a 2027.
Hakeem Baba-Ahmed yana ganin akwai bukatar a samu shugaban kasan da ya karbu a ko ina, yace Arewa ta shiga cikas a yau ne saboda ta dage sai na ta ya yi mulki.
Duk da cewa an kayar da su gaba daya a shekarar 2019, amma akwai wasu fitattun 'yan siyasar Najeriya wadanda za su iya dawowa kan kafarsu a zaben 2023 mai zuwa.
Jam’iyya Peoples Democratic Party, PDP ta kwatanta Femi Fani-Kayode, tsohon ministan sufurin jiragen sama a matsayin dan siyasar kafar sada zumunta maras kima
Babban ‘Dan APC ya yi kaca-kaca da shugabanninsa, duk satar mutum, da ya shigo APC ya zama Waliyyi. Vatsa za a iya yafe wa Igboho da Kanu muddin suka shigo APC.
Alhaji Inuwa Waya ya rubuta takarda, ya ajiye aikinsa a kamfanin mai na NNPC. Masu hasashen siyasa suna ganin Waya zai shiga siyasa, ya yi takara a jihar Kano.
Rochas Okorocha ya koka kan yadda gwamnatin Najeriya ke biyan kudade kalilan ga sanatoci duk da irin aikin da suke tafkawa a kasar. Ya ce akwai bukatar kari.
Wani jigo a jam’iyyar APC, Victor Ogene, ya shawarci mutanen yankin kudu maso gabas da su amince da jam’iyyar a yanzu ko kuma su yi hasarar faduwa a zaben 2023.
An zabi Sanata Zaynab Kure domin maye gurbin tsohon gwamnan Niger, Babangida Aliyu, a kwamitin amintattu na PDP (BoT) mai wakiltar shiyyar arewa ta tsakiya.
Rochas Okorocha ya na goyon bayan Gwamnonin kudu, ya nemi mulki ya bar Arewa. Sannan Tsohon Gwamnan ya fada wa Gwamnatin Buhari abin da ya dace tayi wa IPOB.
Siyasa
Samu kari