Adeniyi Adeyemi ya bayyana shirye-shiryen sa na hadin gwiwa da ICPC bayan Shugaban kasa, Bola Tinubu ya umarci hukumar ta binciki huldar hkumar PFIPC.
Adeniyi Adeyemi ya bayyana shirye-shiryen sa na hadin gwiwa da ICPC bayan Shugaban kasa, Bola Tinubu ya umarci hukumar ta binciki huldar hkumar PFIPC.
Wata kungiyar farar hula da ke ayyukan siyasa ta CNPP ta fara kira a sauke manyan jami'an gwamnatin Bola Tinubu kan samar da ma'aikatar bogi a Najeriya.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya shirya hada jami'an gwamnati da suka siyar da takardun daukar aiki ga matasa da hukumomin tsaro. Ya ce ba su kyauta ba.
Bayan korarsa daga aiki da Bola Tinubu ya yi, tsohon kwamishinan INEC a jihar Adamawa, Hudu Ari, ya jaddada cewa Sanata Aisha Binani ce ta lashe zaben gwamna.
Rahoto ya ce tankar gas ta fashe a Sabon Wuse da ke jihar Neja. An ce gobarar da ta tashi ta kona motoci da shaguna da dama, amma babu asarar rai.
An bayar da belin tsohon Minista, Kabiru Turaki, SAN, akan N1m bayan zarginsa da auren karya, lalata, da barazana. An dage shari’ar zuwa 11 ga Maris.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa ana samun nasarori sosai a yakin da ake yi da 'yan bindiga a jihar. Gwamnan ya ce hare-hare sun ragu.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya nada sabon sakataren gwamnatin jihar Kano. Gwamna Abba ya maye gurbin Baffa Bichi wanda ya kora daga kujerar.
Tun bayan hawansa mulki a watan Mayu, 2023, shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tin]bu ya ɗauki matakai da dama da ba su yi wa wasu gwamnoni Najeriya daɗi ba.
Mai taimakawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan harkokin mazabu ta ɓukaci 'yan Najeriya da su daina sukar gwamnati kan cire tallafin man fetur.
Jami'an rundunar 'yan sandan jihar Katsina sun samu nasarori kan 'yan bindiga. 'Yan sandan sun hallaka 'yan bindiga 11 tare da kwato dabbobi masu yawa da suka sace.
Labarai
Samu kari