Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Da duminsa: Kasar Dubai ta yankewa yan Najeriya 8 hukuncin kisa
Breaking
Da duminsa: Kasar Dubai ta yankewa yan Najeriya 8 hukuncin kisa
daga  Mudathir Ishaq

An yankewa yan Najeriya hukuncin kisa a garin Sharjan, kasar UAE kan laifin fashi da makamin da sukayi a watan Disamban 2016. Wannan hukunci na zuwa ne jim kadan bayan an damke wasu yan Najeriya biyar da suka kai harin fashi da ma

Gobarar motar mai ta kashe direba da mata da goyo a Oyo
Gobarar motar mai ta kashe direba da mata da goyo a Oyo
daga  Mudathir Ishaq

Direban ya fito daga motar tasa ne inda yake dibar man daya zuba a kasa daga wannan tanka yayinda wutar ta kama dashi. Ita kuwa matar tayi kokarin fita daga motar da take ciki amma abin yaci tura. Mijinta ne ke jan motar da take c

Abba Gida Gida ya sake samun gagarumar nasara a gaban Kotu
Abba Gida Gida ya sake samun gagarumar nasara a gaban Kotu
daga  Muhammad Malumfashi

An rusa shari’ar Lewis Allagoa inda aka tabbatar Abba Gida ne ‘Dan takarar PDP. Alhaji Jafar Sani Bello, Muhammad Sadiq Wali, Salihu Sagir Takai, Ibrahim El Amin da Akilu Sani Indabawa ne su ka zo bayan sa.

A karon farko an sakawa biri kwakwalwar dan Adam
A karon farko an sakawa biri kwakwalwar dan Adam
daga  Mudathir Ishaq

Har ya zuwa yanzu birai ba su kwace duniyar nan ba. A karon farko, masana a fannin kimiyya sun sanya kwayoyin kwakwalwar dan adam a cikin birai. Masu binciken na kasar China sun yi amfani da kwakwalwar biri don daukar kwayoyin...