Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Yanzun nan: Shugaba Buhari ya yi sabon nadi mai muhimmanci
Breaking
Yanzun nan: Shugaba Buhari ya yi sabon nadi mai muhimmanci
daga  Aisha Musa

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya amince da nadin Dr Bayero Salih-Farah a matsayin Darakta-Janar kuma babban Shugaban makarantar fasahar sufuri wato Nigerian Institute of Transport Technology (NITT) da ke Zari’a.

Yadda wani mutum ya yi wa matarsa duka har sai da ta mutu
Breaking
Yadda wani mutum ya yi wa matarsa duka har sai da ta mutu
daga  Aminu Ibrahim

Lamarin ya faru ne a ranar Lahadi, 19 ga watan Janairun 2020 bayan sun samu rashin jituwa a gidansu da ke kauyen Bisodun, Ofada a karamar hukumar Obafemi-Owode a jihar. Mai magana da yawun 'yan sandan jihar, Abimbola Oyeyemi ne ya

An kashe mutane 3 a rikicin makiyaya da manoma a garin Kogi
An kashe mutane 3 a rikicin makiyaya da manoma a garin Kogi
daga  Aisha Musa

Rahotanni sun kawo cewa an kasha wasu makiyaya biyu da manomi daya a garin Ofarachi da ke karamar hukumar Igalamela na jihar Kogi. Rununar yan sandan jihar ta tabbatar da lamarin a wani jawabi da ta saki a Lokoja a ranar Litinin.