A labarin nan, za a ji cewa jami'an rundunar ƴan sandan jihar Kano sun kai ɗauki a lokacin da ƴan bindiga su ka tare hanyar wasu matafiya da ke hanyar zuwa Filato.
A labarin nan, za a ji cewa jami'an rundunar ƴan sandan jihar Kano sun kai ɗauki a lokacin da ƴan bindiga su ka tare hanyar wasu matafiya da ke hanyar zuwa Filato.
Cibiyar kula da barkewar cutuka ta Najeriya (NDDC) ta bayyana ce an samu mace-macen mutane 29 da kuma wasu 195 da aka samu da cutar zazzabin Lassa a fadin jihohi 11 na kasar nan.Daraktan cibiyar, Dr Chikwe Ihekweazu ya bayyana ha
Hukumar gudanar da zabe ta kasa ta alanta, Auwal Jatau, na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) matsayin zakaran zaben kujerar majalisar wakilan tarayya na mazabar Zaki a jihar Baichi.
Wani tsohon soja mai suna Akwange ya bayyana yadda mijin 'yar shi ya dirkawa amaryar shi ciki. Akwange ya auri amarya Priscilla ne bayan matar shi mai diya mace daya ta rasu. 'Yan uwan shi sun yanke shawarar ya kara aure ne don sa
Wata kotun laifuka na musamman ta Ikeja a ranar Talata ta bada umarnin tsare Lere Fashola, mashiryin Esquire Nigerian Legal Awards a gidan gyaran hali a kan zarginsa da ake da damfarar kadar ta naira miliyan 20. Kamfanin Dillancin
Wasu 'yan bindiga sunyi garkuwa da daya daga cikin ma'aikatan wucin-gadi na hukumar zabe mai zaman kanta yayin da ake zaben maye gurbi a jihar Cross River. Maharan sun tarkata da yawa daga cikin kayyaykin kada kuri'un sunyi awon g
Gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar da bullar cutar lasa a Jihar Kaduna kuma wanda ya kamun wani ne namiji dan shekara 36 daga Karamar Hukumar Chikun
Zaben maye gurbi na majalisar jihar Kaduna da ake yi karamar hukumar Sanga ta jihar ya samu rashin fitowar masu kada kuri'u. Hukumar zabe mai zamn kanta ta INEC ta saka yau Asabar ne don yin zaben maye gurbin na kananan hukumomin
A ranar Juma'a, gwamnatin jihar Kaduna ta yi kira ga iyaye su tura yaransu makaranta ko su fuskanci fushin hukumar bisa da dokokin da jihar ta ayyana.
Zaben maye gurbi na 'yan majalisu a Sokoto na tafiya yadda ya kamata tare da massu kada kuri'u da suka fito da yawansu a kananan hukumomin Sokoto ta kudu da Sokoto ta arewa a jihar. Kamfanin dillancin labaran Najeriya ya ruwaito c
Labarai
Samu kari