Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Sokoto: PDP ta yi nasarar lashe kujeru 4 a zaben maye gurbi
Breaking
Sokoto: PDP ta yi nasarar lashe kujeru 4 a zaben maye gurbi
daga  Mudathir Ishaq

Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta bayyana 'yan takarar jam'iyyar PDP a zaben maye gurbin da aka yi a ranar Asabar a matsayin wadanda suka lashe kujerun Sokoto ta arewa/Sokoto ta Kudu da kuma Isa/Sabon-Birni na majalisar taray

Da duminsa: Alhassan Ado Doguwa ya sake lashe zabe
Breaking
Da duminsa: Alhassan Ado Doguwa ya sake lashe zabe
daga  Abdul Rahman Rashid

Hukumar gudanar da zabe ta kasa INEC ta alanta Alhassan Ado Doguwa, matsayin zakaran zaben mai-mai na mai wakilatan mazabar Tudun Wada/Doguwa a majalisar wakilan tarayya.

Yanzu-yanzu: An tayar da Bam cikin Masallaci a Borno
Breaking
Yanzu-yanzu: An tayar da Bam cikin Masallaci a Borno
daga  Abdul Rahman Rashid

Yan kunar bakin wake biyu sun kai harin Bam cikin Masallaci a garin Gwoza, jihar Borno a ranar Lahadi inda yaro daya dan shekara 12 ya mutu yayinda mutane da dama suka jikkata.